Working on something concerning this…this is so absurd 🤦🏻♂️Allah ya kyauta an cire 2billion za’a gyara masaurata 🤌
2026-08-18 19:42:25
0
2ten💰Money🇺🇸🇨🇦🇩🇪🇨🇭 :
Wanda yai missing din Baba Sule Lamido gather here
2026-08-18 19:59:29
31
JIGAWA KAWAI :
Yanzu miye ribarka
2026-08-18 21:27:28
3
🤹SAS🤹 :
wls uaguwarmuce
2026-08-18 19:00:31
0
DIPLOMAT :
Innalillahi 😳 state capital
2026-08-18 18:22:28
1
Meenah Imam :
tab
hakimi street yayi haka Ina ga yalwawa 😳😳😳
2026-08-18 21:12:22
0
ameer_boss_applestore :
Duk yan comments din yan PDP ne se abinda sukace 🤔
2026-08-18 21:11:45
1
yusuf__atmos :
Sunan wata kasuwa kwari😭
2026-08-18 22:54:02
0
kamalu_wambai_12 :
exactly 💯💯💯
2026-08-18 16:44:07
0
🤴king_yasser🎬 :
Subhanallah Insha Allahu 2027 Sai mun canza
2026-08-18 18:42:23
1
D_M :
Dazun na hadu da governor dinku kuma zai bar kasar a Airport din kano
2026-08-18 20:36:18
0
Aliyu Ahmad mjr :
Tabdi
2026-08-18 21:04:20
1
Maryam Yankari :
Aie Allah de ya sauwaka Amin
2026-08-18 16:55:37
1
SIB_TEX :
Babban birnin tarayya ma (Abuja) suna fama da flooding
2026-08-18 23:39:00
0
real yakoubou Hussain swr :
nan dutse ne wai koh
2026-08-18 23:27:59
0
KDJ,home of jewelries😍 :
Jigawa akwai matsalar magudanan ruwa
2026-08-18 23:01:11
0
Musa Bala :
mlm balliya
2026-08-18 22:59:23
0
kamalu_wambai_12 :
malam Yana kan fai fai
2026-08-18 16:44:21
1
ahmad__cafe22 :
Falle daya ce in sha Allah
2026-08-18 22:11:35
0
Khamal Gwrm :
wai ina billions of naira din da aka cire ne
2026-08-18 23:15:27
0
PERFUME OILS|MIXOLOGY IN ABUJA :
Wai dama akwai mutane a jigawa
2026-08-18 22:52:10
0
y,,,luken,jhn :
gaskiya jigawa tana hannun yansari Allah kakarafeama ita Daga hannun wadan,da basa kishin jigawa kishin aljihunsu suke kawai Allah kamai,kata hannun dan gado
2026-08-18 22:34:30
0
Muhammadu✅ :
Allah ya kawo mana karshen wannan gwamnatin🙏
2026-08-18 22:52:04
0
shulaqmaster :
abuja ma haka ya faru sir bawai jigawa bace kawai
2026-08-18 22:37:19
0
To see more videos from user @sir_barde_, please go to the Tikwm
homepage.