Ina ƙaunar malam har cikin zuciya na Allah ya ƙarawa malam lafiy da nisan kwana masu albarka 🤲🤲
2026-08-18 20:43:00
20
Engr Usman :
wlh na fita s real Madrid daga yau
2026-08-19 06:44:41
10
anaxeen1 :
Santiago dai player ne wanda ya buga ma real Madrid kollon kafa.
2026-08-19 17:14:06
9
MM nasiru :
hargobe ina real Madrid wanna yarage na shi da Allah
2026-08-20 09:15:35
4
SADEEQ💫 :
Allah yayi wadaransa
2026-08-21 14:22:42
1
Omar casemiro 14 :
da naga wannan video wllh sai na ji na kara son real madrid
2026-08-19 11:50:38
4
suraja 001 :
malm mufa komizakace bazamubar Madrid ba🥰🥰🙏
2026-08-19 21:43:29
4
Patron 🐎 :
This will not stop us from supporting Real Madrid!🤣
2026-08-20 16:23:40
1
mission majnoon :
allah ka yafe mana mu yan hala madrid amma wlh bazamu bar madrid ba har abada malam😳
2026-08-19 13:57:15
1
Ibrahim Ahmad Dumbegu :
Ihhhim zubairu
2026-08-20 11:50:41
1
Yahuzer :
Dan Allah wane karatu wannam cikin karatun malam?
2026-08-19 21:59:02
3
kB boy777 :
natabaji wllh
2026-08-19 07:58:46
2
RDST.Attahiru Usman 👨⚕️🦷 :
Dan Barcelona ne , 😂😂 Hala Madrid
2026-08-19 10:32:43
2
deen hassan :
hala Madrid 😁😁😁
2026-08-19 00:53:52
1
chindogee :
Ubangiji Ya karawa malam lpy🤲
2026-08-18 17:04:25
7
WHILEDAVE :
DUK WANDA ya fahimci Dan Barcelona ne Yamin like
2026-08-19 12:57:04
4
Na-Bakori :
compostela and santiago bernabeu +4 There is no direct historical or institutional connection between Santiago de Compostela and the Santiago Bernabéu stadium. The only link is linguistic: the first element of both names shares the common Spanish proper given name "Santiago" (Saint James), but they apply to entirely different subjects in Spain.
2026-08-19 10:07:37
3
Sahißul kur'an. :
Masha Allah Allah yasa Bana asalin bane aka sanya Masa sunan stadium din mu. copy dinsa NE shi Kuma nasan Babu ruwansa.
2026-08-18 22:39:20
2
Real hafeez :
it's bernabeu now not Santiago bernabeu Kuma haka bazai Hana mu supporting na Madrid ba 🤍
2026-08-19 11:21:50
0
bangees02 :
To malam a filinka aka gina Santiago din?
2026-08-19 12:23:27
2
Fulatan AG backup :
Amma malam dan Barcelona ne ko?😂
2026-08-19 19:52:23
1
To see more videos from user @jikan.assidik.akbar, please go to the Tikwm
homepage.