@trtafrikaha: Nijar ta kama hanyar gagarumin sauyi ta fuskar makamashi, inda ta cim ma sabuwar yarjejeniya ta gina babbar matatar mai da sauran sinadarai masu alaka da mai, wacce za ta riƙa tace ganga dubu 100 a kowace rana. Ga ƙarin bayani kan matakin na gwamnatin Nijar da kuma irn alfanun da za a samu ta fuskar tattalin arziki idan aka gina matatar man ta Dosso.

TRT Afrika Hausa
TRT Afrika Hausa
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 18 August 2026 18:15:16 GMT
23165
3637
150
235

Music

Download

Comments

basajclothing
BASAJ CLOTHING 👕✂️ :
Allah yasa ‘yan qasar su amfana
2026-08-18 18:21:07
6
kasata227
ƙasata🫡🫡 :
vive le Niger 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪 in sha Allah
2026-08-18 22:19:15
5
habibou539
habibou :
mashallah 🙏🙏🙏🙏niger
2026-08-20 17:37:44
1
moussaangokassoum
Moussa🇳🇪🇲🇱🇧🇫 :
je suis fier de mon pays macha Allah🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
2026-08-26 18:26:20
1
maimartaba449
👑SARKI👑 :
masuyi da gaskiya ba sai sun karbo tallafi ko hadin gwiwa ba da wasu ba sukanyi da dukiyar kasa babu bashi kamar Burkina faso me yasa mu baza'ayi mana haka miye akeyi da kudaden tallakawan da ake karbewa amma day zamuyi fatan allah yasa hakan gaskiya ba babatuba
2026-09-12 07:57:31
0
user9684839825866
Maman sani chaaïbou.227 :
wow Allh ubangiji yasa mudace ya kuma Bada Sa'a Ameen ya Allh..
2026-09-09 12:15:36
1
habibu.barcelona.k
HABIBU BOSS 🦁🦁🦁 :
ALHAMDOULILAHI 🤲🏽🤲🏽🤲🏽
2026-08-18 18:22:50
1
majidasoumana
Majid Asoumana🇳🇪🇳🇪 :
ma sha Allah 🤲🤲
2026-08-19 19:41:08
1
hassan23943
Hassan :
𝒎𝒂𝒔𝒉𝒂𝒍𝒍𝒂𝒉 𝒂𝒍𝒍𝒂𝒉 𝒚𝒂 𝒕𝒂𝒊𝒎𝒂𝒌𝒆 𝒎𝒖
2026-08-18 23:59:52
2
kabirouali50
KABIROU ALI S H 💵💴💸 :
masha Allah ya ba da Sa'a
2026-10-06 20:58:24
0
mousboy20
Dez gang city🇳🇪 :
macha Allah
2026-10-05 16:13:15
0
mamangarbahadizam
MamanGarba Hadiza MG :
Allah saka da alkhairi babanmu tchaniiiii
2026-10-06 16:27:41
0
ichnawi.hachim
ichnawi Hachim :
en vera inshallah
2026-10-04 17:26:33
0
na.ilori
MOHA HARUNA :
wannan gaskiya ne
2026-09-20 12:01:12
0
nazirou.haruna.na
Nazirou Haruna Nazirou :
Allah ya bamu sa a 🤲🤲🤲
2026-10-07 20:51:14
0
musanakhadijah
M boy :
wow 👍👍👍👍
2026-08-18 18:24:23
0
abbanaannabiinsharuwa
𝑨𝑩𝑩𝑨 𝑵𝑨 𝑨𝑵𝑵𝑨𝑩𝑰🇳🇪 :
Babban yaya fatan alheri kwana biyu ka ɓuya mana Abba ABDURAZAK ne insharuwa
2026-09-17 23:32:11
0
mohammedumaru8
M,D, INTERNATIONAL🇳🇪🇳🇬🇬🇭 :
muje zuwa
2026-08-19 23:15:41
1
ibrahim.isamaila
Ibrahim Isamaila :
nice
2026-08-19 16:39:15
0
jibrinibrahim1836
Jibrin Ibrahim1234 :
Masha Allah
2026-08-20 10:43:25
0
danzara6
Bin Omar :
Masha Allah Toubarak Rahaman
2026-10-06 20:32:02
1
iasa569
mdi zirki :
2026-08-20 00:28:57
0
salisu7732
SALISU ✅🇳🇪🌳🏝️ :
Macha Allah 🥰
2026-08-20 21:03:58
1
issa.saidou2tiktok.comi1
issa yaro 🇳🇪🍫📹 :
gaskiya né
2026-08-18 20:44:58
0
To see more videos from user @trtafrikaha, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About