@mubeedabai: Abdul Yayima Daddy 2:0😀❤️ @Dauda Kahutu Rarara @Aishatulhumairah @AL-HIKIMAH

Mubarak Dabai
Mubarak Dabai
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 18 August 2026 19:25:38 GMT
122153
5301
283
645

Music

Download

Comments

mukhtarhaladu12
MUKHTAR M MUNTARI :
KARA'I PHONE STORE 😂🤣
2026-08-19 22:59:50
0
mubarak.parda
Mubarak Parda :
Ai beyi yana yaro ba Hakan baxai bamu mamaki ba😅
2026-08-19 10:32:36
53
danmama474
عثمان-DAN MAMA :
Na Qauye an gane gari 🤣🤣
2026-08-18 20:14:40
49
santanababy48
San✨ta✨na🇨🇲✨🇳🇬 :
Kai Mr chairman 😂😂😂
2026-08-19 09:40:25
0
user832810053
AA SOLA Kinkin SOKOTO :
wwww jk kr don kry
2026-08-19 16:19:31
0
ahm195345
Ahmedo :
bai samu yayi irin wasan nan yana yaro ba yanzu ne yasamu damar. duk wanda ya yarda da magana ta yamun like 👍
2026-08-19 09:50:57
21
abdallah.jobi
A. LEADER OF J.F.G :
God bless you Dr Rarara
2026-08-18 19:31:25
1
sumee442
Sumaiyyah Muhammad :
Satisfying his inner child 👌👌if I see money I go do ooo Abeg
2026-08-19 08:28:33
0
knc765
Mahmud k n c :
hhhhhh 😂😂😂😂 my friend
2026-08-18 21:30:24
0
firnur10
firnur 10 :
pls duk Wanda yaba haushi ya Danna min like🥰
2026-08-19 21:26:24
1
nabiya.sani
Nabiya Sani :
Arziki yayi batan hanya
2026-08-19 08:54:33
2
yusuf_safiyanu1
Sufian✅ :
gaskiya rara na birge ni yasin😀😀😀
2026-08-18 20:41:24
8
matarmijinta825
matarmijinta825 :
Allah sarki baiyiba yana yaro shiyasa 🥺
2026-08-19 01:39:22
6
t.t.y697
Alee Tty 🦚 :
Sha Sha Sha kenan
2026-08-19 17:43:02
0
fadeelahtou
Fateemah :
Ni kuma ta wannan bangaren yana burgeni yadda yake bawa yaransa lokacinsa
2026-08-19 17:20:29
0
itzabubakars.ahmad
GWASKA NE❤️😂✌️ :
In sha Allah saika fado kakarye
2026-08-19 10:14:30
0
az.man51
az man :
Girma ya riga wayo😁
2026-08-19 09:29:47
0
b.b.y_tech
B. B. Y. :
Kara'i. dama Bakayiba kana Yaro. Kana Chan kana Yawo da Roba. Alhamdullah, Gaskia Arziki Yayi. Kuma Nima Idan Na Samu Kudi Sai Nayi Kara'i,. Duk Abinda More Rayuwa Sai na Dana🤣🤣🤣
2026-08-19 15:43:25
0
hamis1196shawwal
tiktok.com/@hamis1196shawwal :
muma Allah yabamu kudi
2026-08-19 09:06:21
0
jeboy710
✨*Je boy 🎥🎞️cinematic*📸💫 :
Dole kahau a gauye babu😁😁😂
2026-08-18 23:18:18
3
user855299628610
user855299628610 :
💯💯
2026-08-19 08:38:55
1
mahre029
mahre029 :
kaii maii gida dole ne ma yan nigeria su ji haushinka wallahi
2026-08-19 13:01:02
3
bilkisu.kabir71
FULANIA COLLECTION. :
Ina ruwan mu
2026-08-19 19:00:53
0
ummeeterh_14
Ummeeterh14💫💐💫💐💫 :
Wlh Gara ka biya bashin quruchiyarka banga laifinka ba😂Allah yaqara arziqi
2026-08-19 10:14:11
3
To see more videos from user @mubeedabai, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About