@asulightproduction: Muhimmancin Mahaifiya #ashabulkhafi #asharatulmubashsharina #saddik #abubakar #fyp #viral #khafi

A.S.U LIGHT PRODUCTION
A.S.U LIGHT PRODUCTION
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 18 August 2026 20:11:10 GMT
71504
24093
881
3513

Music

Download

Comments

user56300366173037
Rukky isah :
Allah yasa mudace
2026-08-26 10:37:55
0
murtala_1998
Murtala M Yusiif :
Wallahi Inajin Haushi Idan Inason Nayiwa Maihaiyita Hidima Amma Bani Da Dama Ya Allah Ka Horemun Abunda Zan Kashewa Maihaifiyatah👏👏👏🙏🙏🙏
2026-08-18 20:55:43
84
nasirumar250
Nasir K.G.M :
Allan sarki my mother ya allah ya gafartawa mahaifiyar mu baki daya
2026-08-18 20:19:08
36
hassenat77
hassena🩷🎀🫧🌸 :
Allah kabamu ikon musu biyaya 🥺🥺
2026-08-18 20:33:52
15
haulat2ibrahim
haulat2ibrahim :
Allah yakawa iyayemmu lpy da Nisan kwana my albarka 🙏🤲🥰
2026-08-18 20:21:49
10
naziruabubakar386.com5
D Sunnah :
Allah Sarki😭😭Mahaifiyata Allah kasa Aljannatul Firdausi ce makomarki Dake Saura Iyayemu ga baki daya su🤲🤲🤲😭😭
2026-08-18 21:19:54
13
zahrawaziri09
zahrawaziri09 :
Allah kajikan duo wata mahaifiyar da ta rigamu Gidan gsky🥺
2026-08-18 22:10:13
14
usman.abdul56
Usman abdul :
Allah yajikan iyayenmu da rahama
2026-08-18 20:14:13
22
user6613973882847
mai shago 🍫🍫 :
Allah ka ƙarawa iyayanmu Lafiya da nisan kwana
2026-08-19 12:29:31
14
user4916266311119
boukar dagradi :
🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰 Allah ya kara wa Annabi Daraja
2026-08-18 20:27:24
12
khaleelabdulkadir3
🎋MOHKHA NA HABEBTY🎋🐦‍🔥🇶🇦 :
Allah ya bamu ikon yi musu biyayya
2026-08-19 09:48:13
5
malouwa.boy.227772
malouwa boy +22777209091 :
Macha Allhu Alhmdullhi Alla maka Albarka Allah yasakacika da imani
2026-08-19 16:15:43
3
aliyuibrahim193
aliyuibrahim193DARAZO GIDA :
SALLALLAHU ALEHI WASALLAM
2026-08-19 09:02:23
5
shafiu.sabitu965
[email protected] :
Allah yagafar tawa babana
2026-08-18 20:20:32
6
user7106171724116
Abba Ak :
Allah sarki mama Allah yabiyaki da gidan Aljanna
2026-08-19 12:09:35
5
ghaji.dabo
Zee Dabo 🩵 :
Allah kabamu ikon kyautata musu 😭🤲🏻
2026-08-19 12:35:17
3
ummanxeenaf
ummanxeenaf :
wlhi ngde sosai
2026-08-19 11:08:33
3
celanzabarmawa
King Hafeez Dan Zabarmawa :
subuhanallahi amen 🙏
2026-08-18 21:28:03
1
sulemanabdullahi395
Suleman Abdullahi :
s a w
2026-08-18 20:56:42
1
user2333757304346
abu saddiq :
Amen shik
2026-08-21 21:12:01
1
nanahgmw
Nanah :
Allah ya saka wa iyayenmu da gidan aljannah
2026-08-18 20:20:08
4
nuzula955
فردوس🌹🖤 :
@فردوس🌹🖤: Allahumma ameen ya hayyu ya qayyumu 🥺ya Allah ya qarawa iyayen mu lapiya da Nisan kwana me alvarka Ameen 😫🙏🏻
2026-08-19 10:14:45
3
u.yusuf.11
YUSUF -😎🦅 :
Allahu Akbar 🤍
2026-08-19 12:53:27
2
yusrabeautylounge
Yusra beauty lounge :
Allah yasaka wa iyayen mu da alkhaire
2026-08-21 15:56:57
1
sweetvic282
SweetVic :
Ameen 🤲🤲
2026-08-18 22:22:00
1
To see more videos from user @asulightproduction, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About