@jkdmedia_: Kasar Pakistan ta mallaki makamin nukiliya a ƙarƙashin mulkin shugabanta marigayi Muhammad Zia-ul-Haq a shekarar 1983. Yusufu Mamman ya gana da shi, sannan ya yi hira da shi yayin wata ziyarar aiki zuwa ƙasar. Ku biyo mu ku sha labari.

JKD TV/Hamada FM
JKD TV/Hamada FM
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 18 August 2026 20:55:39 GMT
160244
16866
182
786

Music

Download

Comments

dan__mubi
⚜️DAN_MUBI_SKT⚜️✅ :
Baba kun ga jiya kun ga yau
2026-08-19 02:41:14
62
sagirmuktar2
ssaahhiirr ssaahhiirr :
kaji irin wani labari don Allah ana arewa babu lfy kana kawo mana irin wannan lbrn ina ruwanmu kaje da lbrn ka munyafe ji please.
2026-08-19 22:29:26
11
user5617677710058
omaryello251 :
lokacin Nigeria tanada daraja in yanzune duka zakasha
2026-08-19 21:32:32
15
kb_fta
Kabir Abdulkarim :
daidai shekaruna kenan 29
2026-08-19 14:29:36
9
muhammadauwaltela
MUHAMMAD AUWAL💢💢 :
nikam maa bansan Ina ya nufaba totally ☺️☺️
2026-08-19 14:12:16
7
iliyasu.usman27
ilisman :
inaneman matar aure
2026-08-20 23:43:22
5
shehumusa82
shehumusa163 :
baba Allah ya sa ka gama lfy
2026-08-19 05:57:14
11
stsarautatv
stsarautatv :
masha allqh muna godiya
2026-08-18 22:26:04
8
abbainusainusaabb
Ibrahim yunusa💪☪️🇳🇬🇮🇷🇵🇸 :
free Palestine inshallah 🇵🇸🇵🇸🥰🥰
2026-08-19 14:56:57
6
abbasgusau
AbbasGusau :
kaji namiji
2026-08-19 01:13:13
5
babaganabukar115
mai Alhaji modu :
machallah
2026-08-21 21:16:20
3
addur87
ABDULLAHi :
🙏🙏
2026-08-21 22:17:42
1
ishaqlabaran309
ishaq :
wannan kakane ne Ay.
2026-08-21 19:42:24
3
sheikh.khalid68
SHEIKH KHALID :
Yanzu shikarunka 72 masha allah allah yakara lfy🙏
2026-08-21 11:09:16
5
kamalmadrid1011
Kamal Madrid :
Masha Allah
2026-08-20 08:28:06
2
abbahamzaau
Yaya-musthy001 :
Nima shekara ta 2 Amma ko BSc taki haduwa😭
2026-08-21 22:08:39
3
saddamshehu75
Saddam Shehu75 :
masha Allah
2026-08-20 19:43:42
1
_rappelle
Ad-dinun Nassiha+227🇳🇪 الدين :
Allahu akbar Allah yayi mishi rahama
2026-08-20 00:57:01
2
user5849163724244devousf
suliman ganawa :
Allh yakara lafiya
2026-08-20 22:36:01
1
mubarakahmad698
Mubarak Ahmad :
masha Allahu
2026-08-20 06:52:22
1
umarbungs
UMAR BUNGUDU :
Inajin dadin page Dinka
2026-08-19 10:58:28
4
rumaisaab
Rumaisa ab 👸 :
Hmmmm
2026-08-20 08:32:49
1
yusuf.m.yarima
Yusuf m yarima :
kaji manyan mutane masu Albarka 🥰🥰
2026-08-19 23:13:17
2
bellomuhammad7251
Bello Shehu :
Allah ya kara lafiya 🤲
2026-08-19 22:34:35
2
auwal_nakh
Auwal_Nakh :
masha Allah
2026-08-18 22:23:12
4
To see more videos from user @jkdmedia_, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About