Ke mutum ce da nake
darajawa❣️🤍 ba kawai
saboda irin farin cikin🥰❤️🩹 da
kike kawo min ba, amma
saboda irin halayyar da kike da
ita.. Kasancewarki a rayuwata
💝🩷 ta sa na fahimci cewa
soyayya ta gaskiya🫶❤️ba wai
kalmomi kawai ba ce; tana
bukatar kulawa, hakuri,
sadaukarwa da kasancewa tare
a lokacin dadi da wuya.🥰🫶
2026-08-18 22:09:20
5
Baban zaynab :
🥰🥰🥰🥰
2026-09-08 20:19:54
0
To see more videos from user @abdul_beee, please go to the Tikwm
homepage.