@2win_brothers: Ya Allah Ya Qaramaka Lafiya Da Nisan Kwana

2win_brothers
2win_brothers
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 18 August 2026 23:06:01 GMT
301433
44736
1192
764

Music

Download

Comments

rugged0569
RUGGED 😎 :
talauci da magoya bayansa Allah katsinemusu albarka 🤲 Allah ka azurtamu
2026-08-19 07:14:42
230
phaumer
Fatimatouh zarah🥰💯 :
Ameen ya rabbi
2026-08-19 14:18:45
0
halima_sa25
Haleema Abubaka :
Masha Allah lovely family 🥰🥰🥰
2026-08-19 14:17:47
0
nana_aisha036
nana_aisha036 :
talauci ya hanamu sakewa da iyayenmu 😭
2026-08-19 09:11:05
114
bilkisu.muhammad199
bilkisu Muhammad :
ameen summa Ameen
2026-08-19 14:27:50
0
mrs_ibrahim002
mrs_ibrahim002 :
Allah sarki💔😭 Uba Mai dadi Allah ya jikan iyayenmu🤲🏻🙏😭
2026-08-19 11:03:59
31
khadygolden0
khadygolden0 :
Nayi addu’ah Allah yabani yan biyu a live dinku kukace Ameen Alhamdulillah Allah yabamu mace da namiji
2026-08-19 00:46:16
350
maryamusman3115
maryamusman :
Ameen sm Amen
2026-08-19 10:34:38
0
mrs.damsel
Damsel❤️🤴🏻🔐 :
Allah kabamu haihuwa da duk wani mai naima🤲
2026-08-19 07:54:00
47
khayrat.sani
Khayrat Sani :
Allyakaralafiya💚
2026-08-19 14:27:44
0
hasbunya
Beentu💞 Bunyamin💞 :
Allah ya jikan mamata da rahama😭
2026-08-19 06:12:23
109
userjamiluroja
Abban suhailat :
Haka zaku kasance a cikin Aljannah har damu duka insha Allah
2026-08-19 10:34:33
12
zagizagigirl
🎀beely 🎀🎀sodangi🎀 :
Amen ya Allah 🙏🙏🙏🙏🙏🫂
2026-08-19 09:25:51
1
danfulani839
Danfulani :
Waiku dama Diyan Malam Ne amma Kaman Yan kutmar uba 🥺🥺
2026-08-19 10:33:18
13
yarmom4321
Yar abbata :
ya Allah kasa mahaifina ya gane gaskiya ya Allah 🥹🥹🥹🥹🤲🤲🤲Dan Allah kutayani da addi a da bakinanku me albarka Yan uwana 🥹🥹
2026-08-19 07:53:05
15
hallyscollection
Hally's _collection :
Dan Allah wnn yayan malam ne
2026-08-19 07:30:34
10
njw7520
njw :
Allah sarki mahaifi mai dadi Allah ya kara lfy da nisan kwana🥰
2026-08-19 03:53:16
11
fatiey096
fatiey🕊️🥀 :
Gaskiya sekun jira Bawanda yayi kyaumun malam 🥰🥰Mashallah
2026-08-19 07:37:27
11
asmaubahago1
bahagoasmau :
'yan 2 kyautar Allah☺️Allah ya bamu masu albarka
2026-08-19 07:53:42
5
minat__manga
Aminteetu♊ :
ikon Allah malam shine mahaifinku, na tayaku murna Masha Allah
2026-08-19 06:47:57
6
lauratumargidadawa5
user Laurat Special :
wlh kuwa sunyi kama sosai dashi Allahumma barik
2026-08-19 08:23:37
6
ammiee93
Ammiee :
Bless father,wlh wasu in kaga sun riqa Baban su haka to Bayada lpy, Allah karamana kusanci d iyayen mu
2026-08-19 07:22:55
14
khadeejakhadeeja754
~°~khadeejatou~°~🧕🏻 :
ga sunnah ga ilimi ga kudi ga farin ciki da kwanciyar hankali Masha Allah Abun ku❤️🥺
2026-08-19 10:17:12
10
rukysjala02
Aunty Ruky Jalingo :
Masha Allah wlh malam yafiku keyu🤣
2026-08-19 05:08:58
39
meerassignature1
meerassignature1 :
Allah ya karawa baba lfy, ubangiji yasa ya gama lfy🥰.
2026-08-19 06:00:07
5
To see more videos from user @2win_brothers, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About