@realmasoyinboye: ❤️🔥 UMZAIN ❤️🔥 UMAR ❤️ ZAINAB Sunaye biyu, zuciya ɗaya. 💍♾️ Ba haɗin suna kawai ba ne… UMZAIN alama ce ta soyayya, amana da kulawa. 🥺❤️ Lokacin da zuciya ta zaɓi mutum ɗaya, sauran duniya ta zama ba komai. ❤️🔥 Two Names, One Heart. ♾️ #UMZAIN #Umar #Zainab #LoveStory #fyppppppppppppppppppppppp