Allah dan manzan Allah kasa ina da rabon zuwa alfarmar watan nai mai albarka wlh banida wani buru kamar naja wajan masoyi 🥹🥹
2026-08-19 11:54:04
2
FEEDY EXCLUSIVE SHOP :
Ameen ya Allah
2026-08-19 16:25:30
0
Akeeshat utensils corner🫖🍽️ :
Allah ya kiramu muma 🙏dan Allah ki mana addua
2026-08-19 07:57:10
0
Surayya Abdullahi :
ameen ya Allah
2026-08-19 12:49:37
0
@maryam_oronsee_3992 :
O Allah, Madinah! O Allah, Madinah! O Allah, Madinah! O Allah, Madinah! 🤲😭
O Ever-Living (Al-Hayy), O Self-Sustaining (Al-Qayyum), by the honor of Prophet Muhammad ﷺ, I sincerely ask You to grant me the opportunity to visit Madinah. Please make a way for me, open the doors of الخير (goodness) for me, and allow me to visit the Prophet's Mosque in peace and safety.
If you read this, please say "Ameen" and keep me in your prayers. May Allah grant this heartfelt wish to all of us. 🤲🥺💚
2026-08-19 16:53:59
0
jarumar mace :
💝💝💝
2026-08-19 07:52:04
0
@maryam_oronsee_3992 :
Ya Rasulallahi, ya Shugaban Manzanni ﷺ,
Ya hasken duniya, abin ƙauna ga zukatanmu ﷺ.
Muhammad ﷺ, mai gaskiya da amana,
Mai tausayi, mai karamci, mai kyakkyawar dabi’a.
Kai ne Rahamar Allah ga talikai,
Kai ne jagoranmu zuwa tafarkin gaskiya.
Ya Habiballahi ﷺ, muna ƙaunarka,
Muna salati gareka safe da yamma.
Allah Ya ƙara maka ɗaukaka da daraja,
Ya haɗa mu da kai a Aljannar Firdausi.
اللهم صل وسلم وبارك على نبينا محمد ﷺ
2026-08-19 16:53:50
0
To see more videos from user @chefsafmar_, please go to the Tikwm
homepage.