Allah sarki rayuwa babu tabbas rashin masoyi da zafi matuka haka mutuwa ya rabani da masoyina mijina uban yata taba da 5 months allah ya karbi abinsa kewa damuwa zafi rashin sukuni babu wanda babu azuciya 1 year Kennan da rashin ka allah ya gafarta maka yayi maka rahama yaya maka kurakurenka Ameen ๐คฒ๐๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ
2026-09-09 19:59:11
19
Rashhoo :
allah yaji kan babana๐ญ๐ญ๐ญ
2026-09-07 13:55:51
25
Mai kayan mata :
Allah yajikan mahaifina ๐๐ฅบ
2026-09-07 08:27:57
13
RABI'U ALI RANO :
Dan Allah ya sunan wannan wakar ?
2026-09-05 10:41:18
17
Rukayyatu :
innalillahi an tabamin xuciya๐ฅบ๐ฅบ๐ฅบ๐ฅบ
2026-09-05 12:08:14
9
mama rafia :
Allah y jikanka mijina ๐ญ
2026-08-20 19:19:15
16
U๐๏ธ :
Crying mutuwa mutuwa mutuwa๐ข
2026-08-21 04:54:01
8
BATOOLโs HENNA PLUG๐ฟ :
Mijina Allah yasa ruhinka na aljanna ๐๐ญ๐ญ Allah ya yafe maka kurakurenka sadiq
2026-08-21 16:50:28
19
barakat Sani zakirai ๐คโค๏ธ :
wllh wakar nan har cikin zuciyata nake jinta ๐ญโค๏ธ
2026-08-22 06:01:59
10
miemie janan :
mijina Allah yasa ruhinka rana aljanna Allah ya jikanka da rahma๐ญ๐ญ
2026-08-21 14:44:10
8
Sadiyaโค๏ธ๐น :
Allah sarki ๐ฅนAllah ya jikan babana yasa Yana kyakkyawan matsayi yasa aljannatul firdausi ce makomar shi ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ
2026-08-20 21:14:57
14
danisyaku_fashion-empire๐โฆSNG :
Ya Rabb ka jiqan babana kayi mishi rahama kasa shi a aljannatul Firdausi ๐ญ ๐ญ๐ญ๐ญ
2026-08-22 10:58:59
10
Zee jaree cakes๐๐งโ๐ณ :
Dan Allah miye sunan wakaranan
2026-08-24 10:10:59
7
queen xharah :
dan allah sunan wakan nan pls
2026-08-21 01:27:26
6
๊ง๐๏ธ๐ธPhateemarh ๐๐๊ง :
Allah ya ji kanki erโuwata ๐ฅน
2026-08-20 15:24:09
8
zeebaby :
wlh inasan wakar Nan sosai
2026-08-24 07:28:23
6
fatimakumoabubakar :
wai Dan allah shi wannan Waqar meye sunansa ne
2026-08-21 08:11:29
11
Ismail Nuraddin hashem :
Dan Allah Dan annabi Muhammad nasamu wata tace tanasona wlh nayi Rashi masoyiyata ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ
2026-08-20 21:07:21
5
leemah ๐งธ๐ค :
๐ญ๐ญ๐ญ Allah sarki masoyina kah tafi kah barni da kewa Allah yasa kana aljannah Allah yasa mutuwa hutu ce a gareka really miss u ๐ญ๐ญ
2026-08-20 19:53:17
6
lBrahim๐๐๐๐๐๐๐๐, Love :
2026-09-10 21:19:42
1
umar usman jeji :
allah yajiQan Babana๐คฒ
2026-09-10 22:03:14
2
To see more videos from user @maratussaliha450, please go to the Tikwm
homepage.