@abmaishadda: Muna Gabatar Muku Da Tallan #GIDANSARAUTASEASON6 ❤️🔥💯💎 LAST CLIP Inn shaa Allah #GIDANSARAUTASEASON6 Zai Dawo Muku Ranar Talata 1st September 2026 A YouTube channel din MAISHADDA GLOBAL RESOURCES 9:00pm da kuma Gidan TV Na @tv_algaita 10:00pm. Kada ku sake a baku labari Daukar Nauyi/Shiryawa @realabmaishadda Labari/Tsarawa @yakubukumo_ M/Umarni @muazzamu_idi_yari @sulaimanbelloeasy Bada Umarni @aleegumzak Sponsorship Partners @goodcafe.ng @ameerfoodsng @dahirspices @e3datanation NASRUN MINALLAHI WA FATHUN QAREEB
@realabmaishadda
Region: SA
Wednesday 19 August 2026 11:38:51 GMT
Music
Download
Comments
MISSIONNAHKUNEH :
Sir I just to want participate in your project
2026-08-19 17:36:07
0
@MuhdSmc :
You are wellcome
2026-08-19 14:41:15
0
gc_women :
Wallahi nii Nama manta inda aka tsaya 😩😂😂
2026-08-19 13:31:05
4
Usman sani :
Matata ta gudu ta barni da 'yaya 4 , Dan Allah ya zanyi dasu?🥺
2026-08-19 11:59:57
1
DR-JiUTA.BOY(5)🇳🇪 :
Masha Allah
2026-08-19 19:22:27
0
hajiyar Madina 🇳🇪🌹🇸🇦 :
gida sarauta fa da zafinsa ya dawo wly akwai kallo 👍💃🤩
2026-08-19 18:15:04
0
✨HAUMERTH MD✨💫 :
lallai kam 🤧🤧
2026-08-19 21:01:02
0
H.. S.. d... hauwau SHItU :
Masha Allah rabbi
2026-08-19 17:04:24
0
aishamuhd43 :
gaskiya wannan yafi kowanne kyau🥳🥳
2026-08-19 19:10:31
0
💫MATASHINEE 🇳🇬 :
Masha Allah Allah yaqarawa rayuwa Albarka megida 🙏🙏
2026-08-19 11:42:35
0
SADEEQ MD ☠️ :
akwai party
2026-08-19 18:40:30
0
MAKAMA🫅 DR, APPLE 🍎🍏🍐 :
jamilum jidda
2026-08-19 18:58:09
0
𝔧𝔞𝔞𝔫𝔞𝔥'𝔰 k𝔦𝔱𝔠𝔥𝔢𝔫 :
Gaskiya akwai kallo a gaban mu😂😂
2026-08-19 16:13:17
0
Yusuf Ps_🎮 :
Ubangiji allah yakawo mana babban raboo
2026-08-19 15:12:35
0
Abdullahi Mekano :
Masha Allah
2026-08-19 13:19:31
0
DAN MAMA NIGÉRIAN 🇳🇪 :
alhamdoulilahi Allah gidan sarauta ya dawo
2026-08-19 14:54:36
0
AFA'ASH MOHAMMED ✅ :
nifa shirinka koba talle na yadda dashi ballema munga talle Kuma yayi kyau muna jiran gamin cikkaken yakin my mentor 🙏🙏🙏
2026-08-19 16:25:05
0
umar idris :
Masha Allah
2026-08-19 14:06:26
0
Deejarh b shehu :
Fire 🔥
2026-08-19 12:27:59
0
Hennabyladidi :
Akwai gwarama 😂
2026-08-19 12:01:22
0
razack :
allah ya sa aga commentaires
2026-08-19 19:40:44
0
Ahmedjr001 :
Allah sarki dama SULEIMAN BELLO EZAY YA NANA
2026-08-19 21:08:55
0
Mudirkata Dauda :
wallahi sadik sani sadik doniyane
2026-08-19 12:28:56
0
Fatimaisahaq.com17 :
2026-08-19 12:30:40
0
Ameer Halluru :
Tay
🥰🥰🥰
2026-08-19 11:43:33
0
To see more videos from user @abmaishadda, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.