@abbahvilla:

abbahvilla
abbahvilla
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 19 August 2026 12:37:59 GMT
92134
3289
817
416

Music

Download

Comments

anas.bnmaleek
Anas Bnmaleek📌✅ :
Allah karabamu da talauci😭
2026-08-19 14:45:07
80
shamsuddeenm
Muhammad Sauwa :
Allah ya tarwatsa APC alfarmar Annabin Rahama
2026-08-19 22:10:35
67
assalafiyun2
akarami💯 :
Duk wanda ya fahimce Baba ya zauche yamin like
2026-08-21 05:43:01
15
ibrahim0dplaqzy
Ibrahim D-mama :
ubangiji Allah yasa turji ya daukeka
2026-08-20 12:40:02
13
umarabubakar55115
Umarabubakar21 :
Arewa Allah ya jikan mu.Wallah akabilar Nageria ba makwadaita kamar mu hausawa
2026-08-20 05:54:52
8
hussainiaminuab29
Baba Hussain 07 :
allah sarki baba duk angigitaka munmaka uzuri amma sauran allah ya gigitaku
2026-08-20 21:47:37
6
user6816573821684
A.A umar8 :
baba cikin garmamawa Allah yasa Asaceka da matarka da yar yanka
2026-08-20 08:36:51
8
daniya545
Yusuf Dan Iya :
Allah yasa shirun da nayi ya zama Alkhairi.
2026-08-20 01:03:13
5
miyatti.soft.drink
miyatti soft drinks :
hhhhhhhhhhhhhhhhh
2026-08-20 16:27:36
1
nikki.benz245
@jira dole 💪👑🚐🚐 :
Allah kar ka anshi addua wannan mutumin Dan isar annabi Muhammad s a w 🙏🔥💪
2026-08-20 03:50:57
12
mubarakdanasabe1
Mubarak Abdullahi Danasabe :
wai ita APCñ Nigeria wanne asiri tayiwa Malaman Nigeria ne?
2026-08-21 10:59:10
1
zaiyanu.bize3
Zaiyanu Bize ai :
ya Allah kakari mudaga talauchi
2026-08-21 23:33:53
1
jamiluabdullahi741
jamilu Abdullahi :
wlh baba Allah ya Shiryaka idan zaka shiryu in Kuma bakashir yuwa Allah yayi manah maganin ka 😭😭
2026-08-20 15:55:57
2
fahadslow2
SLOW :
Sai Ɗan khadi
2026-08-19 14:18:36
7
abdullahisaid83
Abdullahi G :
ga hurhura ga talauci
2026-08-19 19:24:43
1
idreesabubakar8
idreesabubakar8 :
Allah ya haɗaka da Bello turji
2026-08-21 05:39:25
0
nuradeen3351
user6061281186250 :
Allah sarki Wallahi yinwa yakeji please kubashi abinci
2026-08-21 21:56:31
0
hamzaabdullahi859
Hamza Abdullahi magaji :
Allah ya isa Muna gareku miyagun malamai
2026-08-21 06:41:19
1
abubakarlawan368
5230 :
WLHI KO BELLO TURJI NE YA GAYYACE SHI HAKA ZAI MAI ADDUA. 🙏🙏🙏🙏
2026-08-22 19:57:32
2
aliyuhassan9687
Aliyu Hassan :
Allah ya yimana kyakkyawan karshe
2026-08-20 17:10:33
1
yahuza.salisu12
yahuza salisu :
Allah ya tarwatsa APC dagasama harkasa
2026-08-21 13:52:08
1
shehuyakubu352
chehou yakoubou :
arewa kenan haka za,ayi ta,tahiya ya Allah ka tsaremuna mutuncinmu
2026-08-21 22:51:45
1
user2205319905475
Ibrahim 22053 :
ba aminba
2026-08-19 20:50:57
3
abdulnasirbellog
LEGEND :
sai Dan khadi ☝️
2026-08-19 14:02:47
3
itzaliyuk.t1
it'z aliyu k.t :
wllhi wllhi arewa ba shuwagabani bane matsalar mu mune da kanmu matsalarmu wannan shine gsky kawai 😭😭😭
2026-08-20 10:59:54
2
To see more videos from user @abbahvilla, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About