@sadeeq_zaza_d.b.t: A duk lokacin da kura ta tayar a titin Kano, zuciya na bugawa. Sarki ya fito cikin alfarma, talakawa sun kewaye shi da kauna da girmamawa. Wannan ba biki bane kawai, tarihi ne mai rai da muke gani da idanunmu
SADEEQ_ZAZA_D.B.T
Region: NG
Wednesday 19 August 2026 14:16:31 GMT
Music
Download
Comments
Halifa Haruna :
Gyara 👑
2026-08-20 15:26:08
0
member daura 🇳🇬🇸🇳🇬🇲 :
dan allah ya sunan wannan wakar sabo da kai wallahi nake sauraren alan wakar sarkin kano allah ya kara basira idan kaga wannan massage din
2026-08-20 11:56:20
0
SAMINU ADAM✨ :
Gyara❤️
2026-08-19 22:55:57
1
OC SAVALANT P&G :
Allah ya temaki sarki
2026-08-20 14:44:30
0
sadeeq :
Allah ubangiji yakara lapia da nisan kwana sarkin Kano aminu ado kaikadai ne sarkin Kano wlh
2026-08-20 10:52:45
2
lily maiwaka Y M inuwa Gboy :
🥰🥰🥰
2026-08-20 11:10:27
0
Ameenu sarakee63 :
🥰🥰🥰
2026-08-20 08:01:32
0
🦅*OTHMAN AJEEBO* 11:30__*🦅 :
💯💯💯
2026-08-20 01:59:26
0
lurwanumar815 :
🥰🥰🥰
2026-08-19 22:07:27
0
r a ibrhm :
❤️❤️❤️
2026-08-20 14:57:27
0
To see more videos from user @sadeeq_zaza_d.b.t, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.