@abbasjada3:

abbasjada3
abbasjada3
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 19 August 2026 14:21:43 GMT
829499
65943
1418
3132

Music

Download

Comments

matawallenkuru17
abbashuaibukuru :
Dan Allah kayafe musu wallahi inajin yunwa suke ji😥😥😥
2026-08-20 12:37:37
927
shalelendangaterh
Sadiya Kabiru aliyu :
Allah Sarki 🥺 wlh yunwa ce🥹 Allah yashiryeku bayun Allah 🙏💔
2026-08-19 15:56:45
384
fatimatabatul01
Fatima Tabatul ⛎ :
Ya Allah ka Shirya Su Alfarmar Annabi Da Alkur'ani
2026-08-20 15:14:40
618
therealshehu
Shehun TikTok :
Innalillahi😭 this is exactly the outcome of our doings 💔
2026-08-21 14:36:18
382
nababangona
UWAISU USMAN :
Ya Allah Duk Wanda yakalli wannan comment din kabashi arzikin da Babu talauci na har abada 🙏
2026-08-22 06:10:15
165
itzmuhammadbkc
C E O 💯🔥💫🌟 :
wnana yara Allah yaturasu makaranta Annabi Adam 😳@
2026-08-20 07:33:42
107
md_ontop
𝕄𝕦𝕙𝕒𝕞𝕞𝕒𝕕📿 :
Laifin iyayensune
2026-08-20 10:58:43
66
vibes_with_amana
عمرالفاروق :
Kano ne ko😂
2026-08-20 09:11:01
29
musaisah9560
musaisah9560 :
Allah Ubangi ya shirya mana zuri'ah
2026-08-20 13:40:51
31
nakowadanmalam
Nakowa Dan malam :
wllh wllh inshallah zasubari bahalin subane inshallah wan da bai ci dadin wannan abun yamin lk
2026-08-20 13:58:42
49
usmanruwa001
sir usman001😎 :
ayiwa annabi salati
2026-08-20 07:52:51
75
realharuna02
realharuna02 :
wlh wata kila sunyi bara basu samu abun da xasuci bane Allah sarki har sun ban tausayi wlh
2026-08-20 15:16:38
5
mouberrerk
mouberrerk🥰🇳🇬🫲 :
to yanzu miye amfanin turo wannan yaran karatu Dan Allah.....😩😭
2026-08-24 17:27:42
5
user1131953823247
diVIse21@ :
c'est moi celle qui parle français ici
2026-08-21 19:58:36
7
haruna.a.umar2
A T boy bauchi 001 :
Allah kawo mana saukin abun dan kedamun mu a nigeria 😭
2026-08-29 15:09:57
8
baagale0
BA''AGALE🎯 :
Haihuwa barkatai babu kula a watsar da yara a walaƙance shine sanadiyyar hakan
2026-08-22 15:27:09
7
danantymutuwadole4
دان أنتي 04♥️💙🦅 :
Nima almajiri ne Amma wllh ka hukuntasu saboda su kiyaye gaba pls 🙏 Idan kabar su gabama zasu karayi pls 🙏 ka hukuntasu
2026-08-20 14:00:58
18
muhaaa4211
TOTALLY✨⚡💥💥🕳️💤 :
kayimasu duka saboda gobe Amma kabasu abinci pls
2026-08-20 12:31:19
7
ddove_collection12
D'DOVE ✂️ :
Wetin dey happen for comment section? English travel??
2026-08-21 19:17:12
5
basharr_ahmerd
BASHAR_24🦅🦅 :
A Kano Ne Ko😁
2026-08-20 06:02:50
6
s...kolo
[email protected] :
Ubangiji yashir yasu
2026-08-20 07:09:33
7
ibrahimmusakeela
💫IBRAHIM KEELA💫 BAKA LOVE 💫 :
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un 😭😭 duniya talalace ba amusu bulala ba ahukuntasu kuma sunanan acikin kano, sunanan acikin kano,narasa Kano wai wani irin...ita it wai shi ni kano wani irin garine nikam wai shi? Komi kano Wanda ko Legos ba'a haka ko a Abuja ba'a haka ko a kaduna ba'a haka, inna lillahi wa inna ilaihi raji'un 😭😭 wannan itace tumbin giwan ? Itace tumbin giwan? .....
2026-08-20 08:43:41
52
user1924765811045
me nigeria ak :
allah zai shir yasu in sha allah 🙏
2026-08-20 05:36:41
18
farin_yaro_001
ZiZO JR :
Ya Allah Duk Wanda yakalli wannan comment din kabashi arzikin da Babu talauci na har abada 🙏
2026-08-31 16:05:50
8
abbakarmd
☆M~D☆ :
ya Allah ka shirya su alfarmar annabi da alkur'ani
2026-08-20 08:27:39
19
To see more videos from user @abbasjada3, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About