kai aini indai inada gida da kayan daki to miliyon goma ta isheni wlh
2026-08-20 11:28:19
7
matar kauna🤍💯🔐🇳🇬 💪🇸🇦 :
wlh nima in sha Allah shekara me zuwa in sha Allah alfarman annabi da alkur ani sai gida wlh
2026-08-20 12:00:06
9
ta annabi muhammadu s,a,w :
wallahi kuwa allah yasa mudace Allah yasa mu gama da kasar nan lafiya 😞😞😞😞
2026-08-19 17:02:59
7
Naima Mohd Sabo :
wallahi wallahi ba hausa nake tsoron zuwa ba kullun rokan Allah nake dan matsunin da ya mallaka mun in karasa in dan samu jari wallahi in fece abi na in sha Allah zan tafi👌👌👌
2026-08-20 03:58:55
4
hairat kd🇳🇬🇸🇦✅ :
wlhy hkane maganar ka
2026-08-24 09:07:57
0
Jarumar🧕 matashiya🧕✊ :
Miliyon 30😳😳😳dai wace ake fada a gidan redio 😲🤔
2026-08-20 11:21:09
2
ثـــ50💕 :
اي والله كلامك صحيح الله يسعدك❣️
2026-08-19 21:26:04
5
Naja'atu s matawallen bbr :
wlh Ni miliyan 2 taisheni☺️☺️
2026-08-20 16:51:07
1
sabren :
حسبي الله بس والله كلامك صح بس وجه كلام للاباء والامهات وبس الغلط كله عليهم احنا وش ذنبنا؟
2026-08-20 18:41:37
2
🇳🇪Rahila Maradi 🇸🇦 :
hakane wlh
2026-08-21 00:45:30
0
Jamila ta Annabi ✅🇳🇪♥️🇸🇦 :
Kigawani dasigumii
2026-08-19 16:48:27
2
zubeey bh :
Muji tsoron Allah mubautawa Allah
2026-08-19 20:00:58
3
nuraddin abdulwahab :
wlh hakane Nigeria 🇳🇬 kasata Allah daukaka Nigeria kabamu zaman lafiya
2026-08-19 17:24:19
5
Usman 💞kachako🇳🇬🇸🇦 :
Kai 30m fah😂😂😂
2026-08-20 10:26:59
1
Bashir Yah aya :
wallahi hakane nima in allah yayarda shekara Mai xuwa sai najeria
2026-08-19 19:21:44
3
allah ne gatana :
wllh yaronnan yanada tinani me kyau masha allah
2026-08-19 22:21:32
2
nasai sani :
Allah yasa mugane
2026-08-20 04:46:24
1
فاطمة بنت محمد :
wlh hakane mayaki Allah yasamudace
2026-08-20 04:32:15
1
jamilu Adam 🫶🇳🇬🫶🙏✅ :
wannan gskyane✅✅
2026-08-20 02:57:15
1
Aysa💕💕🇳🇬🇳🇬🇳🇬 :
wlh wannan gaskiya bantaba cin abincin da naji dadinsaba
2026-08-20 04:55:21
1
zouly :
gasikyan wlh
2026-08-19 15:41:21
2
nasiruabdll12 :
Gaskiyane wannan shi garin Nan gurin neman jarine Amma arziki ya na gida Allah yasa mudace .
2026-08-19 19:16:54
3
DAN DIFFA 🇳🇪🦅 :
Gaskiya ne wlh Abokina 👍👍👍👍👍
2026-08-19 18:04:20
2
👑𝕜𝕚𝕟𝕘 𝕤𝕞𝕒𝕝𝕝👑💡001 :
Gaskiya ne
2026-08-19 15:33:11
2
Hajiya Aisha Isah :
gaskiya ne wannan hmm
2026-08-20 03:25:43
1
To see more videos from user @mayakinsaudi7, please go to the Tikwm
homepage.