@shafa_wali_furniture1: #furniture #tiktokviral #trending #furnituredesign

shafa_wali_furniture1
shafa_wali_furniture1
Open In TikTok:
Region: TR
Wednesday 19 August 2026 15:29:06 GMT
238983
20156
1059
581

Music

Download

Comments

babyxara01
Batulah❤️🦋 :
Ni wallahi innaga wasu kayan Saidai inche Allah ya bamu a aljannah a duniya kam ban saka raiba🥺
2026-08-20 09:59:06
100
adhcreation.01
Asiya d haruna :
zakiyi aure mana da izinin Allah
2026-08-19 18:16:32
141
khadeejakhadeeja754
~°~khadeejatou~°~🧕🏻 :
na dauka kayin gado ne wllh
2026-08-19 23:00:43
41
fateemak567
Mz collection :
Insha Allah zakiyi aure dayardar Allah 🙏🙏
2026-08-19 20:12:01
15
namtra.furniture.n
Namtra Furniture Nigeria lTD :
wani mutum na sanki , ta hanuna ya bi , Amman nace ban sanki ba . general ne , his wife died in an accident
2026-08-19 16:17:17
10
lilys.collection0
Lily luxe :
ynx mu talakawa sede muga Abu me kyau Amma bazamu tapa samu ba 🥺 Allah kayi mana arziki me albarda Wanda zesa mufi karfin bukatun mu 🥺🙏
2026-08-19 19:10:28
6
amielagosmarket
Amie umairah Lagos vendor :
money stop nonsense wlh nayi tunani fuska gadon zatayi in sha Allah Lokaci Allah ya baki nagari hajia
2026-08-19 15:39:48
18
fahadiyyaahmed
Fahadiyya Ahmed :
Anty shafa kayanki na masu kudine ba irin namuba Allah kawo kasu Mai albarka
2026-08-19 18:56:46
7
user7462724231151
maryam :
Allah yabaki miji Nagari🤲🤲
2026-08-19 19:07:25
29
maryamcollection5
MARYAM COLLECTION :
In sha Allahu zakiyi aura da yardar Allah Allah yabaki miji nagari hjy yadda kike taimakon mutane in sha Allah kema Allah zaitemakeki yahadaki da nagartaccen miji nagari in sha Allahu rabbi🤲
2026-08-19 16:47:02
9
adorablecutss
Adorablecuts ⫷⭕❥⫸ :
Allah ya kawo ranar auren nan😭
2026-08-19 22:36:29
9
usersadyluv
sadyluv :
Allah ya kawo miji nagari.
2026-08-19 20:45:30
13
fatimafashion9
Fateema01 :
Allah kabamu mazaje nagari masu kaunarmu tsakani da Allah 🤲🤲🤲
2026-08-23 23:37:33
5
safiaadoum1
fatimaadoum :
wayo anty Abar fida rai locaci yana zuwa inshAllah
2026-08-19 17:49:54
5
ekass_grz
Hassan Ekass. :
Wai Hajjiya Dan Allah Bakida Aure, Gaskiya Inada Magana 😍💯😀✅
2026-08-19 21:23:01
5
nanashenna07
Nana's henna :
allah sarki aunty shafa ubangiji yayimiki zabi nagari
2026-08-19 19:53:05
7
ummiey8651
ummiey🥰 :
Allah ya Baki miji nagari
2026-08-19 20:02:09
6
dress.well.by.fid
DRESS WELL BY FIDDY KITCHEN UT :
Allah ubangiji ya zaba miki miji nagari mai amana da tsoron Allah da tausayie alfarmar fiyayyen halitta 🙏 s a w
2026-08-19 22:41:44
5
tripleb701
Triple B :
Hajia shafa kinsan da zaman mukhtar kurewa dadi lamba kuwa??wallahi yana mutukar kaunarki kuma da alama mutumin kirki ne yana katsina garin funtuwa 👌
2026-08-19 17:28:20
13
ummumasakeen3
Ummu Masakeen Dakka :
Gaskiya yayi kyau Nima shi nakeso kisayamin hajiyanmu kai Naga wani jaka kuma yau awurinki ahankali zan hada Outfit guda awurinki Maulan ayyy kafin suce narigasu🥰💕🙏
2026-08-19 19:30:08
6
mrs.4426
Mrs.442 :
Ubangiji yakawo miji nagari maman hibbatullah
2026-08-19 15:35:25
5
ram.collections
@RAM Collections :
KHAIRAN IN SHA ALLAH 🥰🥰🥰
2026-08-19 23:42:13
3
arogalzah
amina sani :
Mâcha allah allahuma barik 🥰
2026-08-20 02:44:07
3
khadnurcollection
KHADNUR SOKOTO COLLECTION :
Allah sarki
2026-08-19 18:56:23
1
zamani_secrets
zamani_secrets :
Fatan alkhairi da qaruwar nasara a rayuwa hajia🙏🥰
2026-08-19 22:41:23
2
To see more videos from user @shafa_wali_furniture1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About