ni yar izala ce amma inaso qasida duk Wanda yayi mishi dadi yayimin like pls
2026-08-24 12:07:29
283
🌹 صفنة | النبي ﷺ 🌹 :
Kaga wanda AI taiwa rana masha allah
2026-08-22 22:40:05
61
Musaddiq m Sadiq :
complete ✅
2026-08-19 18:15:13
161
@Nerhsir Mai AlewaTok ✍🗣️ :
wlhi ni dan izala neh amma bantaba jin kasidar da ta rasa zuciya ta kamar wannan bah☺️😊😊
2026-08-21 17:41:07
86
❤️💝 :
Please can someone translate the song in English …… I’m in love with the song 🥰
2026-09-04 05:37:55
23
dija collection 👛👜👠 :
wllh ni alhalu sunnah ce amma har cikin raina nakejin baitinn🥰
2026-08-22 20:29:43
28
Saudat Sawwama :
Allh ya biya ka da gidan aljanna dan uwana 🙏🙏
2026-08-20 19:23:40
30
SK :
Allah yakara basira alfarman Muhammadu rasulillahi s.a.w
2026-08-20 21:54:25
21
🇵🇸⚜️XAMAANI⚜️🇵🇸 :
wa ke so a turo masa🥰
2026-08-27 14:11:30
9
cutie pie :
Inason wakannn wllh
2026-09-02 23:36:08
7
Mrs harneeph 🥰❤️ :
Nifa nayi tunanin AI ne yayii wannan kasidar
2026-08-22 07:57:46
6
kabiruabubakarmar :
RADIYYALLAHU ANHA
2026-08-20 20:16:47
8
Abdul Hassan usman AZ :
Walahi burina injeni madinah 🙏
2026-08-21 06:19:31
12
samee loga :
antashi kaina wallahi godiya dubu 🥰👌💗💘🔥💯
2026-08-20 15:07:58
13
SAF Provision Store :
Ina rokon Allah ya karama kaunar ANNNABI MUHAMMAD S.A.W fiye da iyayenka da iyalinka, ya kuma cigaba da shiryama zuri'arka, ya karama lafiya da dukiya mai albarka Allahumma Ameen yah HAYYU YA QAYYUM yah Sheikh Don Alfarmar ANNNABI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM
2026-09-11 09:06:55
7
Yarima jos Yarima :
God brother
2026-08-22 18:46:43
5
user6560087103468 :
masha Allah Allah yakara basira da lfy 🥰🥰 wakarnan tayi
2026-08-23 21:19:50
8
mm hajaru :
kai masha Allah waka tayi dadi antashi kaina 😄😄😄😄
2026-09-05 19:10:37
5
T🤍E🤍E🤍M🤍A :
yah NANA 🤍 best kasida of the year 💖
2026-08-27 01:08:51
11
💘✨💘zahra luv💚🤍🇳🇬🇸🇦 :
antashi kanmu... ya nana fadimatu💜
2026-08-24 20:59:41
7
Amina Dansarki :
Allah yasa inacikin masudaukar garar nana fateemah ameen
2026-08-25 17:03:39
7
Mursal Waziirii :
A sake mana Audio taa a Audiomark mana.😩
2026-08-22 16:11:29
14
NANA_UMAIRAH🌻 :
Please put the song on boomplay or online for download please
2026-08-21 20:23:38
10
Zee baby :
sunan yarona gareka kuma sunan babanku daya i proud of you🥰
2026-08-25 08:45:33
7
Usman Iliyasa Muazu :
ina son wanan waka
2026-10-04 05:58:57
3
To see more videos from user @musaddiq_m_sadiq_backup, please go to the Tikwm
homepage.