@dw_hausa: Matsayar Sheikh Aminu Daurawa kan takarar Muslim-Muslim a Najeriya Babu jam'iyyar Musulunci a Najeriya, ra'ayin 'yan kasa ne su zabi wanda suke so in ji Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa a yayin ziyarar da ya kawo DW Hausa a birnin Bonn na Tarayyar Jamus
DW Hausa
Region: NG
Wednesday 19 August 2026 19:00:07 GMT
Music
Download
Comments
FASHION FUSE😘 :
Kaji maganar gaskiya daga bakin me gaskiya👏
2026-08-19 19:18:46
21
Abubakar Bello576 :
wlhy tbbs
2026-08-19 21:10:28
0
naziru bande :
wannan gaskiya malam da alkhari
2026-08-19 19:33:38
7
hussaern--001 :
Allah ya saka da alkhairi mlm daurawa
2026-08-19 20:28:55
3
Muhammadshuaibuha7 :
maganar ilimi sai me ilimi allah ya jikan hajiya
2026-08-19 19:23:37
9
.apple.link :
2026-08-19 19:47:40
1
Alkasimisah :
Allah yabamu shuwagabanni nagari don matsayin annabi Muhammad S A W 🤲
2026-08-19 20:24:55
2
muhammed sarki :
kaji wayeyye malam
2026-08-19 20:00:21
3
MB001 :
Allahumma bareek
2026-08-19 19:47:38
1
idrishakmi :
2026-08-19 19:32:43
1
Saudat wali :
ma sha Allah wannan magana hakku mlm Allah ya saka da alkhairi
2026-08-19 19:52:30
1
ABDUL___AL.KURRA :
kaji malani masu basira da hikima Allah ya Kara ilimi Mai amfani malan
2026-08-19 21:13:50
0
Iraketer :
Ilimi na gidansa Alh 🙏 Jazakallahu kairan
2026-08-19 21:11:38
0
KamaladdeenShehu :
Allah ya saka da alheri
2026-08-19 21:17:41
0
Abba Muhammad :
kaji aikin hankali daga bakin me hankali 🥰
2026-08-19 21:10:50
0
Nura Lawal :
masha allah
2026-08-19 21:18:01
0
KTD :
kaga malami
2026-08-19 21:10:27
0
galadima Ayuba :
allh yakara lpy mlm
2026-08-19 19:07:54
0
malan nazi :
kaji gaskiya
2026-08-19 20:36:19
0
Jameel Orator :
Masha Allah
2026-08-19 21:16:22
0
abubakarmusa5753 :
gaskiya ne malam
2026-08-19 20:39:38
0
Bashiru Tailor :
Allah ya bada lfy
2026-08-19 21:08:43
0
YUNUSA BA KANO :
ya malam
2026-08-19 20:58:00
0
Gentleman :
Muslim Muslim kawai ✊🏼💯
2026-08-19 20:52:55
0
Abba Umar dbt :
Allah yasakawa DW hausa da alkhairi amen
2026-08-19 19:13:19
0
To see more videos from user @dw_hausa, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.