@btvafricaonline: YANZU - YANZU : Maryam tana cikin ƴan Najeriya huɗu da suka wakilci ƙasar a wannan gagarumar musabaƙa, tare da Hafsa Muhammad Sada daga Jihar Kano, Abdullahi Asil daga Zamfara da Abdulmalik Muhammad Inuwa daga Taraba. #gombe #kano #saudiarabia🇸🇦 #zamfara #nigeriantiktok🇳🇬
2024 kuma Hajara Ibrahim dan Azumi ne tazo na 1 a jodan 2026 kuma qanwarta Maryam Ibrahim dan Azumi a saudi masha Allah Allah yabawa yarannmu masu tasowa gsky iyayen su sunmori haihuwa☺️
2026-08-21 11:17:48
13
abubakarsalisuahmadumarasmad :
Allah ya kare miki inmaniki yabaki miji nagari
2026-08-21 07:15:47
4
mamcy cele :
Masha Allah we are proud of you ☺️
2026-08-20 17:47:19
2
maryam Yakub Ahmed :
Mash Allah mey Allah bless u🤲🤲🤲
2026-08-21 21:06:21
3
mommy janan 💕 :
waw waw ma sha Allah so proud of Nigeria and gombe state
2026-08-21 06:11:31
2
aishatualhaji440 :
amen thsuma amen
2026-08-20 23:29:41
1
Hussaina Umar Dewa :
MashAllah Maryam Allah ya Kara ilimi da daukaka 🥰🥰🥰
2026-08-20 11:42:29
4
user6105629824779 :
Masha Allah 👌
2026-08-23 07:46:54
1
Rukayyah Sa'ad Saharahd :
ma sha allah
my sis allah yakara kaifin baseera kuma allah yasa Qur'an yacecemu kuma yaxama hujja agaremu ba hujja akanmuba
2026-08-22 08:26:14
1
isfat :
ان الحمدلله
2026-08-20 18:07:18
1
F M Amatullah :
Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah y Allah
2026-08-20 04:35:24
3
Mrs salim :
Allahumma Bareek
Allah ya bamu Yara mahaddata Alqur ani
2026-08-20 20:36:15
1
mamanmujaheed :
ma sha Allah ubangiji Allah ya sa albarka
2026-08-20 20:32:52
1
08142375472🤟💞💝🤙💖 :
masha Allah
2026-08-23 22:39:30
0
anasariyya :
masha Allah
2026-08-20 17:49:21
2
Ibrahim babawo kuntaru :
Masha alllah alllah yayewa rayuwa albarka
2026-08-21 00:46:52
1
EBO MAIAMFANI :
allahamdulahi
2026-08-23 23:02:49
0
ANGON HAJIYA :
Masha Allah Alhamdulillah 🙏🤍
2026-08-23 22:19:41
0
waragis :
Allah karamiki hazaka Allah yama ilimi albarka
2026-08-23 22:30:11
0
Abusadiq :
Masha Allah
2026-08-23 23:23:49
0
RUKMED VENTURES :
Ameen 🤲🤲🤲☝️🌹🇸🇳
2026-08-21 15:11:09
1
To see more videos from user @btvafricaonline, please go to the Tikwm
homepage.