@farin_allo: Kamar fa Gwagware na kan gaskiya Amma babbar gaskiyar itace ; ina mafita? Saboda kamata yayi mu hada hannu da shuwagabannin mu wajen kawo gyara ba wai muyi ta kuka da sh ba. #farinallo

FARIN ALLO 🔭 🔭 🔭
FARIN ALLO 🔭 🔭 🔭
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 19 August 2026 22:44:54 GMT
36263
2945
125
102

Music

Download

Comments

saniozil7
Sani ozil :
Tabbb yan KT haka kuke fama da wanna shi kuma wanna ai technology introduction technology
2026-08-20 16:55:15
0
kbgide76
KbGide76 :
with due respect sir is not a matter of money 💲
2026-08-20 19:51:34
0
engr_isah1
doctorov :
akawo tsaro muyi noma
2026-08-20 06:06:28
20
alh.aminuumar616
A A BAKO :
wlh da inason dikko Amman yanzu natsane shi wlh.?
2026-08-20 10:09:54
9
beingalonepromax
ALL ALLONE🔥🔥 :
zamu investment baramuyi irin tinanika.ba
2026-08-20 05:41:49
6
y___geey
Y_Geey photography 🥷📸 :
mu ba talauci ya damemuba tsaro ne matsalar mu
2026-08-20 00:14:30
8
abdul_stores
𝓣𝓤𝓡𝓐𝓚𝓘𝓘𓅓 :
domin allah gaskiya ya fada dikko
2026-08-20 05:21:15
5
abdul_________barade
abdul_________barade :
hmmmmmmmmmm
2026-08-20 00:13:22
1
anas_wada
Travelspecialist :
Ba 10B dai, N100B. 10,000 X 10,000,000 = 100,000,000,000
2026-08-20 06:29:16
1
abubakarmohd79
user Following :
To ina amfanin tsarinka wanda bai amfana mana komaiba
2026-08-20 10:56:15
2
mohd_warrior
Muhammad Haruna :
Hmmmm thank god da zaa mutu atashi gaban Allah zakuyi bayani Allah sa mugma lfy
2026-08-19 23:54:01
3
prince_musa004
Prince_musa004 :
Allah ya kawo mana mafita
2026-08-19 23:03:23
1
sagirdxx270
Engr sagir Aliyu :
Mudai Katsinawa tsakaninmu dakai Allah yaisa
2026-08-20 09:09:49
1
realabdul821
💫🆁🅴🅰🅻 🅰🅱🅳🅾🆄🅻 🅺🆃✨ :
allah yasa mudace duniya da lahira shuwa gaban ni suna kokari wani wajan gaskia ☺️
2026-08-20 13:10:05
1
real.usseey001
usseey :
Allah ya saka mana duniya da lahira
2026-08-20 11:08:48
1
musbahugwarzo
musigwarzo :
Allah zai yi hukunci
2026-08-20 07:44:21
2
aqeelatuzainab
aqeelatuzainab :
Hmmm
2026-08-19 22:49:16
1
ameermoney216
Ameermoney💲🦅 :
kabamu wuri saikaga yadda za'ai
2026-08-20 11:32:06
1
abulala_1
Abdullahi Musa Dada :
In katsina ta samu tsaro ayi tagging dina
2026-08-20 08:04:54
1
nurwanuidris
Nurwanu messi spd :
kayi maganin matsala tsaro manoma xa su samu abin ci ba mu bukatar kudin ku
2026-08-20 07:41:43
1
sanucy12
sanucy12 :
Nanfa munyi kuskure wajen zabe
2026-08-20 19:22:50
0
dankasuwa5458
dankasuwa :
sarkin surutu kawai ku gayama shugaban oasa ya dawo da subsidy
2026-08-20 20:38:51
0
ahaab_store
Ahaab store :
muji tsoron Allah dai mu duka sai Allah yayi mana mafita
2026-08-20 20:00:38
0
bakonzabo
bakonzabo :
🤔Kai Yan siyasa Allah yakauta
2026-08-20 20:13:27
0
ssfunituresinterio87
ssfunituresinterio87 :
Yau ba saboda kunaneman komawa
2026-08-20 20:25:57
0
To see more videos from user @farin_allo, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About