@mr.yahaya68: Saw this man with a white beard and turban sitting at the microphone. It reminded me of the cultural significance behind the turban and how storytelling or speeches often happen during gatherings like this. The atmosphere seemed calm, and his facial expression was focused. Just a little moment to share today.
allahu akubar allah ubangiji Kai mana gafara ya allah
2026-08-21 07:28:48
12
king...khaleepha :
yanzu zakaga ruwan like
Muhammad rasulilah ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ
2026-08-22 17:40:05
11
Abdallah w s k โก๏ธ๐ฆ :
Mรขcha Allah
2026-08-21 18:19:58
1
J DAN UMAR :
Allahkasa mudace Da rahamarka
2026-08-22 12:15:09
7
issoufou adamou jg :
inchallah
2026-08-21 06:06:19
1
A N B :
na am
2026-08-20 20:47:42
6
๐ช๐ป๐ชM. A. DANLADI SOLAR๐ ๏ธโ :
Amin
2026-08-23 13:33:41
2
Halimatou๐ซง๐ฆ :
wallahi burina inje madinaah ๐ญ
2026-08-23 14:24:34
5
ABBA Sun. mahammed umar :
mukuladasala akalokaci wlh jama a ๐ฆป๐ฆป๐๐๐๐
2026-08-20 21:08:05
3
Nasir Lawal funtua546 :
Allah yasaka da alkhairi malam
2026-08-23 00:00:18
1
saju shettim :
insha allah
2026-08-21 18:11:21
2
@isihaq :
Hane
2026-08-22 17:37:32
1
ุนู ุฑ ุณุนุฏ ุณุงุฏูุณู :
Allah yasa kada alkairi
2026-08-22 20:48:57
1
Yacoub kawara :
๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ
2026-08-20 09:35:37
2
DOBTO IBRAHIM :
๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ๐๐
2026-08-21 08:13:40
2
Musa Ibrahim Kangiwa ๐ :
Barka da wannan lokaci, yan uwa. Bari mu tuna da wannan addu'ar bayan kiran salla, tana da matukar falala. Kar mu bari ta wuce mu...":Addu'ar Bayan keran salla.๐๐Allahumma Rabba hazihid-da'watit-tammah, was-salatil-qa'imah, ati Muhammadanil-wasilata wal-fadilah, wab'ashu maqamam-mahmudanil-lazi wa'adtah.
Ma'ana:
"Ya Allah, Ubangijin wannan kira cikakke, da salla wacce za a tsayar, Ka ba wa Annabi Muhammadu Wasilah (matsayi madaukaki a Aljanna) da daukaka, Kuma Ka tayar da shi a matsayi abun yabo wanda Ka yi masa alkawari."
Falalarsa: Annabi (S.A.W) yace wanda duk ya karanta wannan addu'ar bayan kiran salla, cetona ya tabbata gareshi ranar kiyama.