masha Allah Aunty laila yanxu kika dace da miji nagari na nunawa sa,a Allah ubangiji ya dauwamar muku da farin ciki na har Abada Allah ya shirya muku zuri,a❤️
2026-08-20 10:09:46
5
Waleedah’s-Glow :
U deserve everything good in this life Allah kadai yasan hakurin d kikai abaya Allah yakaramiki zmn lpy d kwanciya hankali👏👏
2026-08-20 11:59:43
5
H.G.M COLLECTION :
Rabbi yakawo muku babban rabo Mai albarka Albarkacin dakin ka'abar da kuke kusa dashi 🙏🙏 mukuma Allah yasa Muna da rabon zuwa Ameen
2026-08-20 06:32:04
3
Mrs maman sani💔💔💕 :
Masha Allah
2026-08-21 08:06:54
0
Hairssence-glitterz :
masha Allah
2026-08-21 08:35:30
0
Rahama chiroma 💕 :
Allah yakareku daga sharrin dukkan abin halitta amen 🙏
2026-08-20 16:37:24
1
M. Aminu :
ya Allah kabasu haihuwa
2026-08-20 08:02:03
1
maman muazzam :
ubangiji Allah yasa kuyi karbabiya
2026-08-21 06:39:06
0
Nazifi assalafee :
Masha Allahu fatan alheri muna baran addu'a
2026-08-21 01:15:09
0
yarbaba :
Allah yakawo babban rabo aunty Allah yabiya bukatoci na Alkhairi Allah yabada rabo me Albarka Allah yanunamuku yaranku kuyi Alfahari dasu duniya d lahira🙏 bakisan wace niba Nima hk but you are always in my prayers 🙏 Allah yabaku d musulmi duka🙏
2026-08-20 08:11:38
1
NANA ZARA :
Allah yamaka al barka kamar yadda kasakata farinciki😢
2026-08-20 22:13:38
0
Bridal Shoes And More :
Masha Allah
2026-08-20 17:46:19
0
bg kyari 112 :
masha Allah
2026-08-20 17:51:54
0
user6175888403517 :
Ma sha Allah
2026-08-20 18:32:50
0
Chez dame patiente mode :
Mashallah ❤️❤️🥰
2026-08-21 08:46:11
0
Zeenatttt :
Allah yasa muma munada rabon zuwa madina 🥺
2026-08-20 19:23:48
0
aminaibrahimmuh27 :
Masha Allah ❤️❤️
2026-08-20 18:53:10
0
Mum Akram collection 🛍️ :
Masha Allah 🥰
2026-08-20 20:29:33
0
To see more videos from user @hajara_9, please go to the Tikwm
homepage.