@alanwaka: LOKACIN DA AKA TABBATAR DA NADIN SARKIN ADABIN KASAR HAUSA WANI KWARARREN MANADIN RAWANI A DAURA YA KE MANA NADI KUNNE BIYU WANDA A AL'ADARMU A KANO DA GOBIR DUKA BAMA YIN WANNAN NADIN. A KANO MU HAKIMAN SARKI MUNA YI DUNKUFE NE A YAYINDA A GOBIR KUMA MU KE YIN KUNNE DAYA.#zazzau_tiktokers #arewa__tiktok #arewa #alanwaka #masarautunmu

Aminu Ladan Abubakar
Aminu Ladan Abubakar
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 20 August 2026 05:42:14 GMT
62582
11383
202
110

Music

Download

Comments

abdulsalmidris2
abdulsalmidris :
awesome
2026-09-14 06:40:18
0
khadijakh917
Khadija_26jan :
mashaallah sarkin addabin kasar hausa na duk duniya 🌎👑👑
2026-08-20 11:42:44
7
auwalnuhu884
auwalnuhu884 :
allah yakara lfy danisan kwana na"amanar sarkin kano aminu aso bero
2026-08-22 21:21:46
2
zaharaddeenabdullahee
Zaharaddeen Abdullahi :
Allah ya kara lpy da nisan kwana 🤲
2026-08-20 12:34:59
4
ashiiin4
A :
wai dan allah aminu ala a'ina kake samun kalaman hausan da kake amfani dasu wajen waqa?
2026-08-20 20:53:29
4
girman_alanwaka
Girman Ala :
Saraki
2026-08-27 15:40:28
1
ibrahimmuazu111
2713 :
macha Allah fatan alheri sarki Waka kasar haussawa
2026-08-20 16:11:17
1
sfadarwali22
Sarkin fadar wali :
sarkin adabin hausa
2026-08-20 11:25:29
4
duhujah
DUGUJAH :
Bawai bane Allah ya Kara sutura maigida
2026-08-20 15:24:18
4
abbazng6
ABBAZNG :
Masha allah
2026-08-20 16:33:12
1
aliyuagombe1
ALIYU ABDULLAH :
Allah yataya riko me gida
2026-08-20 18:51:34
1
sinusinaalkalizaria
sinusi :
mukula da sallah akan lokaci
2026-08-20 11:22:00
2
alasn88
allassan :
Macha Allah
2026-08-20 09:59:07
1
sarki978
D Sarki👑👑 :
boss man
2026-08-20 07:12:37
1
aliyuabadam126
علي بن علي126 :
allah sarki allah ye Kara maka lafiya🙏🙏🙏
2026-08-20 14:33:42
1
jibril.ismail.ngu
Jibril Ismail Nguru :
ma sha Allah
2026-08-20 10:12:43
1
tasiurabilu232
Tasiu Rabilu :
Masha allah 👍👍🏽
2026-08-20 12:51:28
2
hajaraibrahim44
hajaraibrahim :
Ma Sha Allah 👍👍
2026-08-20 13:59:09
3
abdulazezkonto
KONTO :
Masha Allah
2026-08-20 06:14:12
1
dan_idreesa_enterprise
ƊAN-IDREESA ENTERPRISE 🏁 :
Allah Ya nuna mun ranan da zanyi takakka zuwa gurin ka🤲
2026-08-20 19:03:16
1
alhajinazirusani
Alh Nazir :
Wllh mu hausawa so akai abatar data rihin mu
2026-08-20 12:53:38
3
nurasalisujby
Nura Salisu :
Masha Allah Allah yatayan riko
2026-08-20 09:56:02
1
faruqsustain
FARUQSUSTAIN :
MASHA ALLAH ALAN WAKAN MU👍
2026-08-20 05:46:00
1
bashoo.man
Bashoo man 🦸🦸🌎 :
Masha Allah zanyi amfani da wannan damar da ataimaka asakarmana wakar dan yaro🥰🥰🥰
2026-08-20 07:18:32
1
user1545809232090
yahaya elhaji haladu :
Masha Allah fatan Alhakairi malan alan waka
2026-08-20 05:57:44
1
To see more videos from user @alanwaka, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About