@meerah524: Dan Allah kucewa hajiya saurayina likita ne yana da Sana’a😭😂#storytime #foryoupage #1millionviews #fyp #viralvideo

meerah524
meerah524
Open In TikTok:
Region: SA
Thursday 20 August 2026 06:29:23 GMT
70331
7483
342
204

Music

Download

Comments

asiyaabdulganiyu4
kemiesola :
"wane mutum" my favourite line😂😂😂 Allah ya Jaa da ran hajiya😂😂😂
2026-08-20 17:37:19
0
user8331972491961
user8331972491961 :
Allah sarki rayuwa kenan haka ummanmu take min Amma tarasu wata hudu Daya wuce
2026-08-20 07:17:26
197
ummey_turakee.__
miemie♥️ :
same here wlhy🤣🤣
2026-08-20 22:48:19
0
ayushat61
Ayushat :
Nayi following ke sbd hajiya
2026-08-20 16:27:23
0
ummeetaa2
Ummeeta :
kakarmu Kuma tace shi baya sallah ne😅😅😅
2026-08-20 08:02:57
132
rukayyahmuhammad313
AMEERANCY :
Allah yajiqanta
2026-08-20 20:08:43
0
tarauni_abdallah
abdallah tarauni jr :
exactly 😂😂
2026-08-20 13:38:15
0
ameerah6470
𝑸𝒖𝒆𝒆𝒏 𝑶𝒇_𝑳𝒚𝒓𝒊𝒄𝒔❤️ :
wlh haka maman mu take allah ubangijji yajikan iyayen mu darahama
2026-08-20 07:34:00
50
stehlarh_3
Stella monday :
Ni Gaskiya Ina so in ga Hajiya 😂😂
2026-08-20 12:31:43
17
suleiman.vibez
𝓒𝓔𝓞 💳 :
Comment section yafi Sabon Amarya dadi 😂😂
2026-08-20 21:41:51
4
ubeey70
ubeey70 :
Exactly my mom 😂😂
2026-08-20 09:05:43
0
user3472720587996
hadizadanjuma :
Allah sarki Allah ya jikanta da rahama yajaddada rahama a kabarinta
2026-08-20 22:37:50
1
.haleemteey.henna
Haleemteey henna 🥰❤️✨ :
ni idan nafita hira nakai 9:30 ko irin 9:40 dinnan saita aiko kanwata tace mama tace wai a hadoki da kayanki ne 🤣😂🤣
2026-08-20 16:38:28
10
oumayman234
oum ayman :
Exactly mamanmu haka take aita qarya awaya to inba qarya ba me akecewa kamar mayta 💔😂
2026-08-20 07:43:44
20
ummuayrah3661
ummuayrah,3661 :
wallahi haka maman takeyi,Wai Karya nake Yi bashi da aikin yi
2026-08-20 06:57:42
10
official_zainabkosawa
official_zainabkosawa :
Haka jiya mama tacemin wai nafi awa 5 ina waya 😁🤣🤣 kuma Wallahi ko minti 40 banyi ba
2026-08-20 13:06:26
7
mameybujawa
mamey bujawa :
Nima Wlh haka mamanmu take yi man 😀😀🤣
2026-08-20 23:37:14
0
aimelitecateringservices
Aisha Ismail Musa :
Allah ubangiji y qarawa iyayenmu lafiya d Nisan kwana, Wanda masu suka rasu Allah yayi musu rahma
2026-08-20 11:16:08
8
herpcerth2
Herpcerth :
Duk haka suke😂🥰
2026-08-20 07:29:44
5
itz_amixxystar
Mrs Abdulazeez madu 💍🔐 :
Allah ka karama iyayen mu lfy da tsawon rai
2026-08-20 06:41:16
5
hafsatyakubu3
@hafsatyakubu3 :
Yana ji a wayar 😭😂😂
2026-08-20 11:19:03
1
babynhajiyas
~Babyn hajiya’s delight~ :
Wlh nima hk hajiyarmu takemin😂😂
2026-08-20 20:12:57
1
halimatu125
SADIYA🧕 :
ni Kuma mamana sadiya wai saurayi Nan naki baya sallah ne wan nan nacin har Ina 😂 Allah ya jikanki da rahama
2026-08-20 21:35:21
1
shatubandi
NMB KITCHEN UTENSILS AND MORE :
Amma muting kk ko😂
2026-08-20 17:04:57
0
liyarhtou
liyarhtou :
Idan Kunji na mutu bakin cikin uzairu da mai bakin kiss ne ya kasheni😂😭
2026-08-20 19:53:49
1
To see more videos from user @meerah524, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About