Allah ya miki baiwar da bakowa allah ya mishi irin wannan baiwar ba.
2026-08-20 21:56:18
1
FATIMA KABIR SULAIMAN 💞💞 :
Masha Allah Allah ya Karo lfy and ilimi Mai albarka Allah ya Karo babban rabo Mai albarka 🥰🥰 Allahumma Barik 🥰
2026-08-20 18:56:52
1
Nr Prince Asham :
Masha Allah, barakallah Amma brain nata yafi karfin takaranta botany wallahi.
Allah yabaki babban course koda medical course ne kokuma engineering course.
2026-08-20 18:22:57
1
aishamusagmb :
Masha Allah Alhamdulillah Allah ya miki albarka mamana
2026-08-20 19:30:10
1
Adda manga collection :
Masha Allah tabarakallah Allah ya Karo basira da albarka. kin burgeni Allah yasa inga haka cikin yarana Amin
2026-08-20 20:55:08
1
Ahmad Potiskum 🤗😍🤗 :
alu Sunnah muce 😍alhamdulilihi
2026-08-20 20:57:40
1
nuraaleeu :
masha Allah
2026-08-20 22:22:04
0
Sadiya Umar Ali :
masha Allah Allahummabarik Allah yaba yaranmu muma
2026-08-20 18:01:39
2
Abdulrahman muhammadbaba :
Zanso Ta Zama mentor din ƴata Nawal In sha Allah
2026-08-20 22:23:34
0
user59697143823021 :
💪💪💪🌹🌹🌹C’est
2026-08-20 12:52:45
1
HAFSEENAT :
Masha Allah tabarakallah
2026-08-20 14:22:18
0
BARY CANDY :
Allah ya miki albarka.
2026-08-20 21:53:34
0
Mukhtar Malam Shuaibu :
Masha Allah Allah yamiki albarka
2026-08-20 21:55:02
0
prince alhassan :
Masha Allah congratulation 🎉
Allah ubangiji ya karawa rayuwa albarka
2026-08-20 21:52:52
0
Auwal :
Masha'Allah
2026-08-20 21:50:30
0
Sanik :
Masha Allah, Allah ya kara buwaya, Allah kara dauka Kuma Allah yayi wa rayuwa albarka.
2026-08-20 21:48:30
0
Mamanjiddah :
ameen
2026-08-20 21:46:17
0
Mamanjiddah :
mashaa Allah
2026-08-20 21:46:06
0
ameerah_modest_wear :
Allahumma bariik 🌟allah kasamu cikin ahlul Quran 🤲
2026-08-20 14:32:02
0
To see more videos from user @comr_dogaras_quran_tv, please go to the Tikwm
homepage.