@fatimanasiryau: أهل القرآن الكريم 🥹☘️🫂🤍

fatimanasiryau
fatimanasiryau
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 20 August 2026 18:26:04 GMT
193110
34029
409
271

Music

Download

Comments

aminatu.bint.aliy7
Aminatu Bint Aliyu Ibrahim :
the difference is clear
2026-08-27 11:30:43
1
aslamiyya0017
Aslamiyya 0017 :
Wato yau kadai na dau darasi da karatu sosai a tattare da rayuwar gwana Maryam wlh no alfahari no fake life ma shaa Allah Allahumma bareek 🥰
2026-08-20 21:12:57
376
aafah3
AAFAH :
Mashaa Allah 🎆 Islamic is really powerful 👏💝
2026-08-26 22:38:39
1
ahmad.fatima81
Fatima Abba🦋❤️😇 :
Yaa Allah ko basuba 🤲ka hadani da qawaye gwanayan alqur’ani😩🤲🤲
2026-08-21 19:44:04
85
mbusmern200
Muhammad Bello Usman :
Bazam boye muku ba tsakanina da Allah inason gwana Maryam billah ammafa bada aure ba
2026-08-20 21:29:39
96
ayg.textiles.gzw
AYG TEXTILES GZW :
Wato gwana hajara tanada TAWALI’u sosae Allah yamuku albarka baki daya 🥰
2026-08-20 21:07:14
41
salaimanmuhammadmahir
Sulaiman Muhammad :
wayyo Allah zuciyata 💔😭 Allah Ina roqonka d kadawo dani arewa daga Lagos 🤲 mucigaba d karatun qur ani😓
2026-08-21 01:44:03
47
suleimanmuhamma71
suleimanmuhamma756 :
KAII JAMA A GA KYAU GA NATSUWA GA ALQUR ANI.WALLAHI WANNAN GWARZUWA SHE IS VERY CALM.ALLAH YA ALBARKACI RAYUWARTA DA TAMU BAKI DAYA
2026-08-20 21:57:25
35
10myjidderh
M@J@D@ :
Masha Allah,gaskiya maryam tana da wata nutsuwa ta daban Allahumma bareek👏🥰💯
2026-08-22 11:40:42
20
jiddah_03
jiddah_03 :
The Prophet ﷺ said: “Whoever says: La ilaha illallah wahdahu la sharika lah, lahul mulk wa lahul hamd wa huwa ala kulli shay’in qadir one hundred times in a day it will be for him: 1. The reward of freeing ten slaves. 2. One hundred good deeds written
2026-08-22 22:48:02
15
ismaeelshow
Ismaeel :
na fa kamu da gwana hajara anya ba Gombe zan koma ba .😂
2026-08-21 22:17:56
6
undefeated__001
SAIF__ALBARNEEY🦅 :
wllh I really love this gurl😥❤️‍🩹❤️‍🩹 pls some one should inform her pls
2026-08-22 16:07:31
5
abu.raslaan1
Abu Raslaan :
our ustaadha Maryam is very shy fa
2026-08-21 07:59:32
7
shafaatumuhammedt
Mom Basmah🥰 :
nifa Hafsat din nan burgeni takeyi ,bade fara'a ba mallam
2026-08-22 09:17:59
9
jaafar.ibrahim.ad
Ja'afar Ibrahim Adam :
congratulations🥰🥰🥰 🎊 muma maza Allah ya bamu iko yadawo da hankalin mu ya tattara ga Al Qur'an 💖
2026-08-20 21:44:11
16
mahnoor.echo14113_
⭐🌙Mahnoor echo :
bazan taba gajiya da liking bah, cause anytime i watch this video i use to feel my heart raising, ya ilahil Alamin, Allah ya saka mu a danshin ku, wlhi nima ina so in dinga zuwa musabaqa, ko ban je bah, nayi haddar, ya ilahil Alamin, Allah ya kara muku kaifin hadda, ya sa Aljanna ce makoma a gareku da wadanda suka bada hadin kai wurin ganin kun kai wannan matakin, dan Allah ku zo ku dauki ni a Kaduna Zaria local government ku zaman min mentor, wlhi ina so nayi hadda, ban san ta yadda zan yi accessing din ku ba, please 😭😭😭, i really want to 🥺
2026-08-24 13:41:45
9
ashleybala0
user974197532723 :
marshallah ganarmu muna alfari dake yah Allah ina rokan kasa abinda na haifa suxama kaman gwanarmu maryam wajen hidinta waya alqurni koh suxama fiye da haka insha'Allah da sauran yaran alumma baki daya Ameen😭😭😭😭😭😭😭yah ka ji kaina
2026-08-23 14:25:43
8
_bappah_a.a
BAppAH A.A :
Gwaskaye biyu awaje daya ❤️🥰❤️
2026-08-22 09:30:32
6
herpsertaboubakar0745
herpsertaboubakar0745 :
Masha Allah muma Allah yasa zamuzo wannan matakin🥰inason zama qawar hafsah pls
2026-08-21 16:45:26
6
user81753008411207
baby teema :
ina cikin farin ciki mara misaltuwa Allah karawa annabi daraja Allah albarkaci karatunku
2026-08-22 19:48:07
7
mr_derdee
Usman Wada Usman :
Wato idan kana neman matan da ake cewa 10/10 to irin wadannan matan ne . Alaji ga ilimi ga kyau . Allahumma Barik 🤗
2026-08-21 10:06:44
6
abubakaryaakhy2
Abubakaryaakhy2 :
Har cikin zuciyata nake farincikin ganin Ahlul Qur'an cikin farinciki 💗
2026-08-20 20:43:33
7
yalai2007
@MUHAMMAD2007 :
Gonata malama Maryam Allahu yakara albarka a rayuwa yakuma tsare ku, wish you best life in here and hereafter
2026-08-21 10:23:24
10
byby.s.s
byby s s :
yao nayi status din Maryam yafi 5
2026-08-20 23:24:19
10
tira_tt1
WáNTED :
اللهم بارك يا إخوة
2026-08-24 19:20:17
3
To see more videos from user @fatimanasiryau, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About