@arewa_presenter: Amurka Tayi Ikirarin Hanyar Sirri A Hurmuz Domin Kaucewa Iran Rahotanni na cewa an samu wani sabon yunkuri da ya shafi safarar man fetur ta mashigin Hormuz, lamarin da ya sake jawo hankalin duniya kan muhimmancin wannan hanya ta ruwa. Amma shin da gaske ne Amurka ta samu wata “hanyar sirri” ta jigilar mai ta Hormuz, ko kuma wani bayani ne da har yanzu ba a tabbatar da shi ba? Ku kalli rahoton, ku bayyana ra’ayinku: Me kuke ganin ke faruwa a Hormuz? Arewa Presenter — labarai cikin ƙwarjini, gaskiya, da tsantsar nazari #ArewaPresenter #Hormuz #USANews #OilMarket #MiddleEast