Barka da wannan lokaci, yan uwa. Bari mu tuna da wannan addu'ar bayan kiran salla, tana da matukar falala. Kar mu bari ta wuce mu...":Addu'ar Bayan keran salla.💕👍Allahumma Rabba hazihid-da'watit-tammah, was-salatil-qa'imah, ati Muhammadanil-wasilata wal-fadilah, wab'ashu maqamam-mahmudanil-lazi wa'adtah.
Ma'ana:
"Ya Allah, Ubangijin wannan kira cikakke, da salla wacce za a tsayar, Ka ba wa Annabi Muhammadu Wasilah (matsayi madaukaki a Aljanna) da daukaka, Kuma Ka tayar da shi a matsayi abun yabo wanda Ka yi masa alkawari."
Falalarsa: Annabi (S.A.W) yace wanda duk ya karanta wannan addu'ar bayan kiran salla, cetona ya tabbata gareshi ranar kiyama.
2026-08-22 08:31:30
0
Arap Bangarasa :
z
2026-08-21 00:29:18
2
nas boy :
allahuakbar
2026-08-21 03:48:18
3
Official abdul :
gaskiyane malan😂😂
2026-08-21 07:05:46
1
fatimaharuna086 :
Allah akubar
2026-08-21 08:14:58
1
Ibrahim Adamu :
Allah yasa mudace duniya da lahira
2026-08-22 08:00:52
0
B A I T A H🦜👑🇳🇬 :
Tsarki ya tabbata ga allah S W A
2026-08-20 22:45:03
2
HANZAWEE APPLE LINES :
Allahu akbar
2026-08-22 04:12:33
0
Ismael Ileeyasu Ja’afar :
Allahu akbar
2026-08-22 03:36:36
0
Muhammad Abdullahi :
Allahu akbar ya Allah kasamu dace ameen yarabbi alfarmarrasullah sallallahu alaihi wa sallam 🤲