@mbmkumba: #Limamin Masallacin Harami da ke Makka, Sheikh Dr. Abdur-Rahman bin Abdulaziz #Al-Sudais, ya yi kira ga al’ummar Musulmi da su mayar da hankali wajen bin Sunnar Annabi Muhammad ﷺ da kuma tafarkin Sahabbansa, maimakon mayar da #bukukuwan Maulidin Annabi wani ɓangare na ibada. #Sheikh Sudais ya bayyana hakan ne a ranar 18 ga Agusta, 2026, yayin da yake gabatar da bayani daga Masallacin Harami da ke Makka, inda ya jaddada muhimmancin komawa ga koyarwar Annabi Muhammad ﷺ da abin da ya tabbata daga Sunnarsa. A cewarsa, bikin Maulidi ba ya cikin abubuwan da Annabi Muhammad ﷺ ko Sahabbansa suka gudanar ko suka koyar, don haka bai kamata a ɗauke shi a matsayin wani ɓangare na ibadar Musulmi ba. #Sheikh Sudais ya ce hanya mafi dacewa ta nuna ƙaunar Manzon Allah ﷺ ita ce bin Sunnarsa, yin biyayya ga koyarwarsa da kuma koyi da Sahabbansa. Ya kuma yi kira ga Musulmi da su nisanci ƙirƙirar hanyoyin ibada da ba su da tushe daga koyarwar Annabi Muhammad ﷺ, tare da komawa ga abin da ya tabbata daga Alƙur’ani da Sunnah. Domin samun ingantattun labarai shigo shafin👉 DOVE NEWS HAUSA kayi follow.

MBM kumba Bashow✨️
MBM kumba Bashow✨️
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 20 August 2026 19:44:37 GMT
66596
6224
134
298

Music

Download

Comments

ydanbaba7
Abban khairat kano👈🥰🥰🌹 :
wannan gaskiya ne mlm Allah ya tsare mu da aikata bidi'a
2026-08-21 08:20:39
18
bbynigeria
BBY#@###Nigeria 🇳🇬 :
Duk Dan ahlul Sunnah yamin like👍👍👍👍
2026-08-21 19:05:59
20
yusufa116
Yusufa116🤳🏻 :
Sunnah sak 🥰
2026-08-21 07:10:29
13
mama.cafe57
MAMA CAFE :
Waye shi saiya jira maganar Shugaba ake ((((S.A.W.))))))
2026-08-20 23:31:06
9
call_me_chikide_
ISMA’EEL🕋✅ :
Ai suma sun sanni kawai Rashin son gaskiya ne🙏🙏🙏
2026-08-21 11:12:25
8
yaallah.khadibamu
ariqemaza akwairanarsu :
wllh Jira doule dan sai munyi
2026-08-20 23:54:04
1
pansamu02
Pansamu :
اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لما أغلق والخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق والهادي إلى صراطك المستقيم وعلى آله حق قدره ومقداره العظيم🥰
2026-08-21 12:20:09
2
mamugangara64
mamugangara64 :
sunnah sakh👍❤️
2026-08-21 20:24:40
4
ibrahimsaale
ibrahimsale774 :
up sunnah
2026-08-21 07:43:03
5
user3719354101545
Al Amin Muhammad⚡ :
Oyoyo Rabi'ul Awwal 🌙
2026-08-22 07:23:04
0
real.dan.gata1
real dan gata :
Haqqun
2026-08-21 22:10:42
2
shamsudeenswallow3
shamsudeen swallow :
SUNNAH.......kawai....🙏
2026-08-21 08:51:15
4
alameen3322
Al'ameen d.b.a :
Sunnah sak
2026-08-21 12:01:04
4
yusuf.m.yarima
Yusuf m yarima :
Fakat🥰😁
2026-08-20 23:47:33
5
issahkaayuba
issahkaayuba :
ماشاءالله
2026-08-21 10:01:08
3
shamsudeenswallow3
shamsudeen swallow :
Masha Allah 🙏
2026-08-21 08:50:42
5
abubakarabudullahi5
userAbubakar :
Sunnah sak
2026-08-21 09:48:58
4
rukkymwadu
hussain warure :
sunnah sak
2026-08-21 09:18:16
2
princessajr50
princessajr :
wannan itace magana ta gaskiya bin Sunnah itacu asalin soyayya
2026-08-21 18:18:48
4
user7816670013056
hudu lawan chairman k/grk :
Allah ubangiji ya tabbatar damu a Kan koyarwar annabi Muhammad SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM
2026-08-21 07:11:56
3
user861753028342
BD :
wannan hatake ya shaik
2026-08-21 13:19:34
2
real.ahmad12
Real Ahmad12 :
Ai mlm tuni mungane mauludi bidi a ce sunnah sak
2026-08-21 16:30:32
1
umarsaid69036
Umar ibn said :
Allah ya rayamu akan sunnar annabi s a w 💕
2026-08-21 20:34:49
1
khaleephaameen78
khaleepha__ameen :
Wllh yanxu muka fara 😂😂😂
2026-08-24 08:14:41
0
To see more videos from user @mbmkumba, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About