wlh tallahi dan babana nake xaune amma ina cikin kunci gani karama
2026-08-21 12:17:14
64
Rasheeda :
Bama duba me mutane zasuce amma muna duba halin da yara zasu shiga🥲💔 but muna kyautata zatan Allah ze kawo mana sauki insha Allah
2026-08-21 05:01:49
123
z_paradise🤍🌸 :
Inama zaa turawa mahaifiina wann videon 🥹💔
2026-08-21 22:03:57
20
Humaira🦋 :
Allah y maka Albarka ka fada min a dae dae kayi motivating dina wlhy yau saiya sakeni zucia ta ciwo take😭😭😭😭😭
2026-08-21 13:13:18
22
Aderm Ibraheem :
hasbunallahu wani imal wakeel.
naga mata Kawai complaint suke 😭
2026-08-22 12:49:21
10
Amina Ibrahim :
wlllh kamar kasan halin danake ciki danayi yunkurin murabu sai ace wai saboda yara gashi tunfarko wlllh bantaba sonsaba wlllh 😭😭😭😭nikadai nasan yadda nakeji gashi shi bamai kulawa bane
2026-08-22 08:37:34
15
hajja fateey :
Wllh tallahi inde namiji be fasa zuwa ne man aure na ba wllh bazan fasa aure ba dan ba kaina aka fara ba bare agama ahaka allah ze kawo dalilin da za azauna na har abada Insha allahu
2026-08-21 16:38:16
25
🌹🥀☘️CHUCHU☘️🥀🌹 :
Allah sarki mumata😭😭😭😭
2026-08-21 09:58:18
14
DeRealHaidar :
many homes are in this condition 💔 Sai dai addua
2026-08-21 20:05:40
6
Aleesha ✨🥰❤️ :
dama maman zataga video nan da nayi farin ciki 😭😭😭
2026-08-21 19:06:31
11
oumihsan21 :
Kaddara ta kenan Allah yabani mafita
har ciyyon zuciya saida nayi
😭😭😭
2026-08-21 08:30:08
8
Maryam🤍 :
Allah yasa mudace amma tun da naji ance aure badole bane nakama kaina ni yanzu tsoron mazan ma nakeyi gara nemi kudina alhamdulilah ina dalili
2026-08-22 14:26:29
6
ummu_areef_collection :
Ai wlhi dole ne mu zauna saboda iyayenmu basaso muyi zawarci😂 ai societynmu sedai du,a,i
2026-08-22 21:30:35
2
Nour💥 :
alhamdulillah nayi aure gaskia a kwae farin ciki da rahama da albarka cikin aure nida matata alhamdulillah
2026-08-22 08:51:22
6
maman fareedah :
damachan kai dan,albarkane allah yajikan iyayenka allah yasa yan,aljannane danawa da musulmin duniya bakidaya🥰🥰🥰