@abumaliktv007: KAƊAN DAGA CIKIN YADDA AKA SAMU SHEIKH ABUBAKAR MAHMOUD GUMI ACADEMY ABUJA. Wannan Karatun Mukhtasaar Khalil Ne Daya Gabata Shekaru Uku Da Suka Wuce 18 August 2023 . Inda Mufti Sheikh Dr Ahmad Gumi Yake Fadin Kaɗan Daga Cikin Tarihin Sheikh Abubakar Mahmud Gumi Academy Abuja. Da Kuma Alheran Wasu Daga Cikin Shuwagabanni Na Wannan Ƙasa Cewa Cikin su Akwai Mutanen Kirki, Jama'a Ayi Sauraro Lafiya. ABU MALIK TV 20 August 2026

ABU MALIK TV
ABU MALIK TV
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 20 August 2026 21:35:06 GMT
21021
1236
23
131

Music

Download

Comments

user5756158797431
zayyanu isah :
Allah yajikan magabatanmu
2026-09-08 08:57:52
1
mohammedsaniharun7
Alheri Autos :
nasanta kwarai nan yarana sukai karatu, Area 11
2026-08-21 10:53:58
4
abdullahisalisu21
abdullahisalisu21 :
wallahi gaskiya ne
2026-08-22 10:26:10
1
ahmadbalarabe6127
Ahmad Balarabe :
Masha Allahu 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
2026-08-22 12:40:22
1
nas.global.pantek
Nas Global panteka :
Nice 👍👍👍👍
2026-08-21 20:36:53
0
abu.abdurrahaman22
Abu Abdurrahaman :
Allah ya jikan malm
2026-08-21 05:28:27
2
nurakabiru88
nurakabiru88 :
Masha Allah
2026-08-21 07:47:45
3
missibahou.yamilo
Missibahou Yamilou :
Masha'Allah sheikh
2026-08-24 06:42:02
0
manager.a.rogo
Manager A.Rogo :
nasan makarantar na taba zuwa lokacin munje waazin kasa a abuja
2026-08-21 05:32:15
3
manbrothers99
MAAN and BRTHERS NIG LTD :
Allahuakhbar Allah yajadda rahama akabarin malam gumi
2026-08-21 10:11:38
3
alameenabdulrahman0
Alamee nabdulrahma5 :
Allah yagafarta musu
2026-08-22 21:42:32
1
jafar_idrees_sabo
JAFAR_IDREES_SABO :
masha Allah ya Allah yajikansu da rahama
2026-08-21 22:10:54
1
sanusiblac
The black mora :
Gaskiya ne malam
2026-08-21 21:36:42
1
katukankawo
katukan kawo :
Masha Allah! Allah ya jikanshi da rahma ya gafarta mashi 🙏
2026-08-21 14:18:31
0
missibahou.yamilo
Missibahou Yamilou :
« Ku tuna da mu cikin addu'o'inku »
2026-08-24 06:42:06
0
aliyuabdullahi1852
aliyuabdullahi1852 :
Masha Allah
2026-08-20 22:46:12
2
user3759825584434
senior :
albasa batayin halin ruwa
2026-08-21 01:20:33
1
hajia_reza_unusual
Iya Addini 🇳🇬 :
Wannan Minister sunansa Jeremia Husaini😂😂
2026-08-22 10:00:03
0
aminubakorimohamm
Aminu Bakori Mohammed :
Amma gafarta Mallam kuna ta rgima akan filin nan kuma a takardun filin nan akwai sunan Mallam Mahmud Gumi da Sheikh Lemu as Trustees.
2026-08-21 05:39:31
0
babson605
babson :
🥰🥰🥰
2026-08-21 08:28:35
1
yusuf.assalafus.sahly.1
☞ ͡¥ʋ$̲̅ʋF ͡☞الإسلام ͡ ͜☞☪️ :
❤️❤️❤️
2026-08-21 13:13:18
0
k.t..1t
Isyaku KT.1T :
❤️❤️❤️
2026-08-22 08:29:37
1
samousi.samousi4
Samousi Samousi :
🥰🥰🥰
2026-09-04 22:31:11
0
To see more videos from user @abumaliktv007, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About