@idrisyahaya68: SAVE GASHUA SAVE GASHUA SAVE GASHUA.. @Dr Hamza M Tasiu .. We are in this Together God Bless Yobe state. #voiceofthehustlers #bbdon #goviral #fyp #viralvideo
Thank you, boss! We are deeply grateful! Allah Ya saka da alkhairi! Your voice has added weight to our campaign and we appreciate it deeply. Thank you❤️
2026-08-21 12:40:19
147
Fatima :
an maida abu mara anfani me anfani maganar lfy itace komai 😭
2026-08-23 07:06:13
25
mustaphaoscar :
aibama iya yobe bace matsalar tashafi duk Wani Dan Nigeria domin qasa dayace Allah yasa mugane
2026-08-21 05:32:35
42
USAINI SALE BAKO :
wallahi yobe state ba iya gashua bane duk wani fanni ni na health a Yobe gurbataccene wallahi wannan Gwanatin yobe batada amfani baki daya wallahi Allah ya isah
2026-08-21 07:00:37
30
zeuty1 :
Allah ya mana jagora,amman muna rayuwa ne cikin halin rashin tabbas😢😢😢😢
2026-08-21 05:33:04
19
A RAYUWATA, 7437 (?) :
Zanyi ADDUA'A kowa yace ameen 🤲Allah yasa kar mu shiga ƙabari da Haƙƙin kowa a kanmu.🤲😭🤲
2026-08-27 21:39:48
8
Aminu_Deen :
Allah yayi maka albarka. jiya ma sai da muka binne kanin mu akan wanan cutar ya rasu. 😭😭😭
2026-08-21 05:10:46
17
Queen mina :
Wanna gaskiya ne 🙏
2026-08-22 05:48:14
11
Rx_ALMIZAN :
Hmmmm wannan itace silar mutuwar mahifina da yayan shi wallahi... Ubangiji ya kawo mana mafita....#save gashu'a
Imagine a town that once had a person who held a position of Senate president...
2026-08-26 09:35:11
5
fatimagarba🥰😍 :
our father is suffering from all since last year this bro😭😭😭save gashua pls.
2026-08-22 14:01:34
6
bade boy :
hare we go insha Allah yau zanyi video akan ciyon koda
2026-08-21 06:05:08
8
musi Muhammad Kaduna :
Allah ya Saka da Alkairi
2026-08-21 22:37:53
5
❤️N❤️u❤️r :
gamunan
2026-08-26 13:08:15
5
Ibraheem_sani :
save Gashaua
2026-08-22 14:34:22
7
@Abeeha8080 :
gashu'a Muna cikin jarrabawa 😭😭
Ubangiji ka kawo mana dauki Dan Alfarmar fiyayyen halitta 😭😭😭
2026-08-22 20:57:03
7
mhd empire :
Allah ya kawo mana mafita
2026-08-22 09:18:17
7
fateema yobe :
😭inalillahi wa inna ilaihi raji'un wlh nakan rasa abun fada idan ana wannan mgnr wlh babu Wanda zai gane ainahin halin da muke ciki sai Wanda abin ya shafa mu Yan gashu'a