idan na fahimta dai mallam na nufin "waliyyi ya fi Annabi"
2026-08-21 11:11:42
37
Mainagge oriflame and more :
Allah ya kara nisantamu da bidi'a
2026-10-07 07:07:00
10
Faizatulkhair :
Allah yasa muda ce
nikam ina godewa Allah da yayo ni a yar ahlus sunnah wlh
2026-08-21 23:26:10
41
jidda :
Mutanen nan so suke sumaida shehunsu Allan su. Allah ka tsare mana imaninmu
2026-09-25 19:03:05
15
Nana ayshertu :
Wato karamar waliyi ta fi mu’ujizar annabi kenan ! Hmmmm
2026-09-26 16:30:54
7
Y_Z :
Hmmm bah Aya ba Hadithi Amman yana kokarin hallakar da mabiyan su
2026-08-21 18:41:22
17
El-Hussein jR :
Bana ganin laifin masu cewa ba xasubi mutanen nan sallah ba wlea, Allah ya jikan mahaifa Mallam Lawan Triumph.🙏
2026-08-21 16:11:53
33
b.n.ifurniturekano0 :
Ya Allah kaimana maganin yan darika
2026-09-27 15:43:22
7
Abu Ahmad Bn Lawan :
Kullum nunawa suke shehu yafi annabi (s.a.w)
Allah ka nuna mana gaskiya gaskiya ce ka bamu ikon binta
Ka nuna mana karya karya ce ka bamu ikon guje mata
2026-09-27 14:24:43
7
Electronic counter :
mal lawan Allah yaqara lafiya da nisan kwana 🥰🥰🥰🥰
2026-09-05 08:02:38
12
crochet Towers :
Kaji inda ake kawo magana da hujja, Allah ya tabbatar da mu akan sunnar Annabi Muhammad SallaLLahu Alaihi wa Sallam
2026-09-10 14:39:59
8
TijjaniGBYerwa :
kaji karatun gaske, mun fahimci karatu dalla-dalla tamkar wa'azin ja'afar