dan Allah ayiwa Annabi rahama salati masoya ahababu rassulallah
2026-08-21 08:31:38
296
M. Justice..📊 :
wannan kalma batayi ba.. Allah bai ta6a zagiba kuma Allah shine cikakken mai mutunci. Allah kada ka kamamu da abunda wawayen cikinmu sukeyi🥺😭
2026-08-21 17:08:36
58
abbaty :
arika kaiwa makamai waka suji kafin ayita domin tantancewa dakuma tsarkaketa adena amfani da wasu kalmomin akan Allah ko annabi Allah yabarmu da annabi❤️
2026-08-21 14:48:16
56
💐𝕚𝕞𝕠.𝕓𝕪𝕖🌹🤬👽 :
wlh bara'a iya samun irin fada bah dan nafadama bro
2026-09-01 17:13:32
9
fatima ta batul🎤 :
Wlhi sunyi kama😭😭
2026-08-24 21:03:57
22
ukashatuabdullahi0 :
dan allah adunga sanin abinda zaafada allah kace amma duba kalmar