@muhammadzeek2: YADDA AKE NEMAN GAFARAR ALLAH#foryou #foryou #arewa__tiktok #muslim

Muhammad zeek🥰
Muhammad zeek🥰
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 21 August 2026 08:39:34 GMT
271253
19489
756
1971

Music

Download

Comments

fateemahmohammed7
🦋fadiimaatoh🦋🧿 :
Allah yasa mudace amin 🙏
2026-08-22 04:21:38
1
user1228570961295
فاطمه ابوبكر :
ikon God 🤔 se look
2026-08-21 17:06:53
1
muzakkir.idris
Malam Muzakkir Idris :
ikon Allah wannan fa inda shine yake afuwa wlh bazai mana ba.
2026-08-21 15:18:31
136
malancy015
malancy015 :
shikuma aske gemu fa??? need explain
2026-08-22 00:49:46
1
a.hassan442
user9211256684078 :
Ya Allah Duk Wanda yakalli wannan comment din kabashi arzikin da Babu talauci na har abada 🙏
2026-08-22 05:33:47
47
aishaguna
Aishaguna :
gaskiya kuna ruda mu ,sai munbi nan ,ace ba nan ba ,😭😭😭😭gashi lokaci ba jira yake baa ,allah mun tuba ka yafemu ,
2026-08-21 12:44:21
112
alminan01
Alminan :
meyasa idan an kammala sallolin farilla Ake farawa da cewa "Astagfirulla" ? kuma Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam ne ya koyarda hakan?
2026-08-21 23:34:23
49
usy_dan_hajiya
usi danhajia99 :
Wanda yayar wannan yarude yayimin like
2026-08-21 10:47:15
88
user9060807605094
Aleeyou Haidar :
Gaskiya kuna juya mutane yanda kukaga dama
2026-08-21 14:10:08
28
zeeradeenf
Nazheerha🥰💖 :
am lost someone should help me
2026-08-22 07:05:32
0
mimeedankani0
💕Mrs 💜 Qalbi🥰🫶 :
Kawata tace dai nadaina biyima mallaman TikTok 😂
2026-08-21 22:04:57
21
hamisuisahgidanmadi4
Hamisu Isah Gidanmadi :
malam wannan fatawar taka munbarka da kayanka
2026-08-21 16:03:42
29
umarnatta
umaribrahimkhalil :
Allah yasa mudace.
2026-08-22 11:33:00
0
official_ajeey
Y.A Suleiman :
wannan fahimtar ka ce to mun barma kayanka
2026-08-21 18:55:42
25
hafsatdanbeauty
hafsatabdullahi453 :
Ikon Allah, kenan Duk Wanda mukayi ba a karba mana ba kenan?
2026-08-21 16:03:55
15
engr___aliyyu
JUSTICE :
Toh faa 😂💔….
2026-08-21 22:15:29
1
_esmareel
esmareel :
Toh shikuma wnn daga Ina 😂
2026-08-21 16:44:53
7
sayyadaamcy
SAYYADA AMCY :
Mu bazaka Rikita mu ba
2026-08-21 17:30:53
5
nasir.halliru7
Nasir Halliru :
ban yarda da zancen ka ba
2026-08-21 15:32:13
7
auwalango007
A.prince 007 :
Wannan fahimtar ka ne malam
2026-08-21 14:07:37
11
maryamnnur
maryamnur :
Allah y sa mudace Amma ku bar juya mana kwakwale dan Allah 😭
2026-08-21 16:31:40
5
abdul.umar.mahmud
Abdul Umar Mahmud :
wanan fa yasamu maatsala
2026-08-21 11:37:09
7
akm0874
AKM ADAM INVESTMENT NIG LTD :
Wai Kaima malami ne?
2026-08-21 14:09:36
7
usmandauda571
𝕌𝕊𝕄𝔸ℕ 𝕊𝔸𝕂𝕂𝕂 :
nifa wlh na saurara yafi so 10 anma na kasa ganewa kode banida kwaluwa ne?
2026-08-21 16:20:58
6
To see more videos from user @muhammadzeek2, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About