wow wonderful masha Allah gakyau ga riko dasunnar annabi s a w Allah yayiwa rayuwarki albarka yakaramiki lfy danisan kwana masu anfani yar uwa yar ahlun sunnah
2026-08-21 18:07:06
3
Hafeez ak kano :
wlh hakane😂
2026-08-21 20:14:19
2
BOKKOS :
sallallahu alaihi wasallam
2026-08-21 20:23:15
3
Yahaya Rabiu Ibrahim :
Haushinki nk ji😒😒
2026-08-21 10:58:10
2
Ahmed&islam☪️🤍 :
Allahumma Barik ❤️
2026-08-21 20:22:51
2
Abdul Ahmad muhammad :
Allah yasa yadda kikeda kyau haka zuciyarki dakeda kyau inamiki fatan Allah hadakida miji mai kyakkyawan hali