I think this is the reason why in some facilities, like the one I work in,.. we don't give injection with the withdrawal needle.
2026-08-22 10:18:43
2
USMANULLAH_001 💪🏽🔬🩸🦠🩺💊 :
Wannan haka yake thanks for aware sir🥰
2026-08-22 06:11:37
1
Murtala Sani Hashim :
Very nice Comrade
2026-08-22 05:26:11
1
@singlemom🇳🇬🌺♥️ :
yakamata ace misali na biyu kasake janyo allurar batare daka taba kasan Ample dinba saika gwada a microscope yadda kowa zai gane
amma alhamdulillah a hakama munfahimta kasan akwai masu rangwamen fahimta🙏🤭
2026-08-22 07:23:01
7
Foreign doctor :
Confirmed
2026-08-22 10:23:00
1
yusee liti baban Abdul saidawa :
ita Kuma wannan cikin wace sura ne
2026-08-21 14:08:28
9
Peace Boy :
Wannan haka yake Dr. amma baka fadi abu na biyu ba, wajen matse ruwan a jikin mutum, wasu suna juye ruwan da sauri shima yana saka zafi, amma idan aka matsala a hankali na zafi sosai 🥰
2026-08-22 05:58:34
8
ahmad Muhammad :
nagode doctor daga yau na iya allura🤔
2026-08-21 19:02:06
20
عبد الله بن موسا :
good doctor
2026-08-21 13:53:54
1
mr_claveer :
ashe doctors suna cutar mu
2026-08-21 20:06:36
6
Basmah Boss lady 🥰💞 :
I'm proud to be community health, community is our concern 🙏🙏🙏
2026-08-21 19:11:46
8
ISAH MUHAMMAD HADEJIA :
TO AMMA DR. MEYASA IDAN ZA'A DAU JINI AKE JIN ZAFI, BAYAN KUMA BA'A SAKA ALLURAR ACIKIN KOMEBA?
2026-08-21 14:49:24
7
YARO KOMI GATANKA NAMI NAKA :
wly haka ne mungode 🥰
2026-08-22 10:00:16
1
BASHIR IBRAHIM :
Dr muna gayamusu basaji allah yasa mudace
2026-08-21 18:22:47
5
USAMA SAME :
daga gombe state one video 📸
2026-08-21 15:07:22
5
Seenert henna❤️🔐 :
Hakane
2026-08-22 11:41:18
1
ISAH HAMISU :
good job
2026-08-21 16:08:48
1
Ashkie💖🥰💗 :
Amma idan akayi amfani da needle din wajan jan Ruwan Alluran ai ana cire needle din sai asa wane sabon needle kafun ayi alluran