Wannan sai ya zama lesson ga mutanen da suke daukan walahar dangi su daura a kansu🥺no matter how choose yourself first🥺ba ace kar mutum yayi alheri ba but please do it wisely wlh ‘yan uwan yanzu basu da amana basu kirki in kana dashi kaine mutum in baka da shi kashima ya fika daraja Allah ya bata lafiya Allah yasa kaffara ne🙏🏿
2026-08-22 02:50:36
14
FULANI🐄🐄 K ONE :
shiyasa nakama kaina nasan menakeyi hakawai
2026-08-21 15:17:26
4
naimailiyasmuhd7 :
allah ya bamu zuria kafin mushiga wani hali ya rabb
2026-08-21 16:37:13
8
man fatima fashion :
Allah yabata lfy Allah kadubemu Allah katausayamana kabamu haihuwa mai alabarka allah kajikanmu😭
2026-08-21 15:50:18
6
Fatima muhd sani takai :
Allah muntuba Allah yabata lafiya
2026-08-21 23:11:34
1
maman Zainab27 d barno No love :
Subahanallah ya allah allah ya bata lafiya allah yasa kaffarace ameen 😭😭😭😭😭😭
2026-08-21 20:40:23
2
khadijat :
inna'alaihi WA inna'alaihi raji un rayuwa kenan Allah ya maidamu gida lfy wanna rayuwa sede addu,a 😭😭😭
2026-08-21 20:12:54
1
MaryamAlhassanKd(new) :
😭😭😭😭😭rashin.haihuwa masifa.ne.wlh
Allah yasaka mata
2026-08-21 18:51:59
3
singlemother :
Allah sarki Allah ya bata lafiya
2026-08-21 15:15:34
1
nuraddin abdulwahab :
hasbunallahu waniimalwakilu Allah yabata lfy
2026-08-21 20:35:35
1
hauwa adamu :
😭😭😭😭😭😭 ya Allah
2026-08-21 13:57:05
2
🌺zouwaira Mati 🌺🇳🇪🇸🇦💍 :
innalilahi wa inna ilehin raju un 😔 😔
2026-08-21 18:51:44
2
Khadija adamu💫🥂 :
wayyo Allah 😭😭 Allah yabata lfy 🤲 ya Allah 😭
2026-08-22 04:54:10
1
Maman mish'al Maman mish'al :
hasbinallah wanaimalwakil allah yasakamata
2026-08-22 03:50:24
0
نانا خمس محمد :
basu kyautawa kansu ba wlh wanna ma darasine allah ysa mudaci🤲
2026-08-21 19:06:42
2
🇮🇪🇳🇬MARSOUL🇳🇬🇮🇪 :
innalillahi wa Inna ilaihirraji unn rayuwa ta nake tunani
2026-08-22 00:15:57
0
feedo090 :
ya rabb kabamu karshe mai kyau 😭
2026-08-21 21:30:39
1
mamey synergy ventures :
wayyo Allah baiwar Allah
2026-08-21 21:34:49
1
user8161979031093 :
tabassss 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😢😢😥😥😥
2026-08-21 14:02:02
2
halimatu sadiya, jigawa 123 :
Allah sarki Allah Tabata lfy yarab😭
2026-08-21 15:18:38
0
🌹🤍mercy beby 🌹🤍 :
Allah yamata rahama
2026-08-21 14:48:46
1
marsybaby37 🇸🇦❤️🥰✔️🇳🇬? :
innalilahi waina ilaihir rajikun wayyo Allah wlh ko mutum yasan meyakeyi ko kuma yagane kuransa😭😭😭😭😭😭😭
2026-08-22 00:29:58
4
Hadiza F.G.C :
Allahu Akbar
2026-08-21 15:23:59
2
tima baby :
allah sarki😭😭😭
2026-08-21 15:06:00
1
To see more videos from user @sanimamule, please go to the Tikwm
homepage.