@zeezeebkr: Replying to @zee43165 #musayar zuciyah ♥️ season 2 part 2 #arewa__tiktok #zeezeebkr #viral @Yuthrahs_kitchen_utensils_kano

zeezeebkr Ai series ❤️❤️
zeezeebkr Ai series ❤️❤️
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 21 August 2026 14:05:53 GMT
125888
18161
282
325

Music

Download

Comments

:
Dan Allah wai anci gaba da shiri captain da amna
2026-08-21 14:24:23
13
:
pls angama na bintu ne?
2026-08-21 20:22:57
2
:
little captain dai yagirma masha Allah 🥰😂😂
2026-08-25 20:06:11
1
:
yakamata suma ayi musu wakarsu 😊😊😊 please next ayi taging din na
2026-08-21 22:03:22
4
:
wlh Allah duk anrikitani dani aka fara wanchan kuma har aka gama amma wannan narasa gane ta kansa pls dan darajar manxo a samu wani ymn byn
2026-08-23 20:47:58
2
:
Wannan baiwar allah zee zee allah yakaramiki kaifin basira yadda kike samu nishadi allah yasaki 🤲🤲🥰💃💃💃💃💃💃
2026-08-21 14:58:29
5
:
Masha Allah ama haryanzu nifa anruda dani
2026-08-21 14:42:56
2
:
tarihi y maimaita kansa 😄😄
2026-08-21 14:26:39
4
:
da karchedai sasouyi aureko😂😂
2026-08-23 14:14:17
1
:
next week
2026-08-21 15:18:30
2
:
Allah ubangiji y biya makibukatunki sis munamatukar jindadi munagodiya sosai🥰❤️❤️🥰🥰🥰
2026-08-21 16:32:31
2
:
muna gdy 🙏, arif da amna sun dawo fa💃
2026-08-21 22:01:37
1
:
Yanaa kau🥰🥰🥰
2026-08-21 14:18:18
3
:
little captain halin shi daya da babansa❤️❤️❤️
2026-08-21 18:29:58
2
:
Masha allah tabarakallah 🥰🥰🥰🥰
2026-08-21 19:51:28
2
:
2026-08-22 22:04:57
1
:
masha allah
2026-08-26 21:17:00
1
:
nifa an rudani, ayra yar wace?
2026-08-25 20:08:11
1
:
masha allah aunty zee allah kara basira kina samu nishadi sosae allah ya karami ki farin ciki harkarshen rayuwarki
2026-08-21 20:22:29
1
:
little captain sak kamar babanshi yake
2026-08-21 14:45:49
3
:
na Dade ina following dinki Duk story's dinki ba Wanda yake wuceni 🥰inayinki namesake, Naji dadin season 2 din best AI story nan💕🦋🫂
2026-08-21 14:19:54
2
:
Dan Allah ayi tagging Dina next 🥰
2026-08-21 14:20:31
2
:
Wayyo dadi🥰
2026-08-21 14:13:56
2
:
Ni dai wlh ban fahimta ba kuma tare dani aka kare na dayan
2026-08-21 15:39:22
1
:
Gsky nayi missing na farko Dagani xaeyi kyau sosai
2026-08-21 18:30:12
2
To see more videos from user @zeezeebkr, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About