Wato Shifa Dr Idris Abdulaziz Dutsen-Tanshi Musulunci da gaske yayi ta babu chuge. Allah ya jaddada Rahama yasa mutuwa hutuce intamu tazo Allah yasa muchika da Imani 🙏🙏🙏
2026-08-23 02:53:30
19
Ibrahim :
wlh ina missing din malam,Allah ina rokon ka Allah yajikan malam 😭😭😭😭😭😭😭
2026-08-22 07:28:02
19
userRabiu Umar Mabai🇳🇬❤️ :
Ubangiji Allah ya jikan Dr Idriss Dutsen tanshi
2026-08-22 09:25:11
21
abumakhareej :
wallahi soyayah na da Dr Baya misiltuwa
2026-08-23 14:00:03
10
HUSSAINI UBASON :
Don Allah amun like zandawo na saurari karatun nan
2026-08-22 20:28:00
26
مصباح الشفا كودن :
nidan shi,a ne Malam Taher Sulaiman Allah yasakada alkairi Allah yajiqan Malam Idris da Rahma Kuma Allah kasa muceka da imani 🤲
2026-08-22 17:57:35
22
Babangida2 :
In sha Allahu Dr. Idris yanacikin dausayin aljannah🥰
2026-08-23 16:34:22
11
ALIYU 008 :
wlh dr mutumin kirki ne
2026-08-23 16:58:57
11
ASHARIF SF :
wallahi wannan Mai ilimi ne oh boy🥺
2026-08-22 14:11:55
12
umar faroq hotoro 💪 :
allah sarki yaruwa kenan
2026-08-22 08:28:25
7
!BRAHIM🐾 :
Allah kabiya da aljanna firdausi mlm 😎
2026-08-22 13:24:53
6
yaron hadejia :
Gaskiyane Allah yajadadda rahama agareka
2026-08-22 11:49:09
8
🌍Yusuf Sadiq 🌎 :
Allah ya jikan Dr 💔😭
2026-08-22 07:24:19
5
Mustapha Imrana A.M.V✊💥 :
Tsarki ya tabbata ga Allah 🙏
2026-08-22 05:57:19
8
محمد جواد :
my mentor shekh Tahir almuballig
2026-08-22 17:02:29
9
ukasha kwaro :
wlh wannan abun yatabani sosai ubangiji yajikan dr idiris Abdul Aziz
2026-08-22 20:39:58
6
𝐁𝐞𝐧 𝐋𝐚𝐦𝐢𝐧.👑 :
Haka muke so haɗin kai kawai muke so ❤️
2026-08-22 21:33:44
5
BASHIR ALI IBRAHIM :
allah ya jikan dr idris
2026-08-22 09:11:21
6
To see more videos from user @ahamad.tijjani.gs, please go to the Tikwm
homepage.