@abuyusra_ai_sories: 💔 Mahaifin Yusrah ya ƙi Yusuf saboda aikin mahaifinsa… 😔 Amma shin wannan ne ƙarshen soyayyarsu? 👀 Ku kalli video har ƙarshe, sannan ku gaya mana ra'ayinku. 🎬 Yusuf & Yusrah — Part 9 #YusufDaYusrah #ArabicFilm #LoveStory #ArabicDrama #ShortFilm