malam ni dai Allah ya jarrabeni da son mijina wlh sosai har addu a nake Allah yaragemin
2026-09-07 20:41:04
20
eeshat ♥️ :
wlh mlm yanzu na tsani soyayya 😭
2026-09-07 20:44:11
12
mimije44 :
Wallah kuwa
2026-09-07 20:57:34
2
NA Annabi couture :
yanzu zakaga ruwan like Muhammadurrasulilla 😭😭
2026-09-10 06:07:30
28
Raeess :
wallahi ina mamaki ubangiji ya Kare mu daga fadawa irin wanna son
2026-09-05 12:57:14
8
A.M.I.N.U.L.L.A.H💙 :
Aiko ina cikin irin wannam jarabawar soyayya wlhi saide kawai ince ubangiji Allah ya kawo mun Sauki Wlhi..🥺🥺
2026-09-06 16:18:02
13
Kashe Kala💄❤️🥰 :
Happy Mauludin nabiyyyy🥰
2026-09-07 08:10:58
11
zainerbgraphics :
Da ina mamaki idan akace mutum yayi abu akan so amma banda yanzu 🥺🥺🥺
2026-09-08 11:29:03
4
elkhaleepah8 :
Na rantse da Allah a cikin wannan halin nake amma ina so ana sona
2026-09-07 10:51:07
2
ArewaMustSurvive✊🇳🇬(AMS) :
Wallahil azeem nima har yanzu mamakin irin wannan soyayyar nake. Allah ta'ala ya tsare mu.
2026-09-09 14:11:41
0
Faisal Ahmed Aji :
Ya Allah Ya Rabbi Ya Assamadu Ina Rokonka Duk Wanda Baitaba Shiga Tsananin So Ba Allah Ka Karesu Sibida Nikadai Nasan Abinda Nakeji Acikin Zuciyana Ahalin Yanzu Haka Ya Haiyu Ya Qaiyum 🤲🤲
2026-09-07 12:43:05
1
💯Ahmad💯 money 🤑💰 :
wanan haka yake mlm
2026-09-11 00:28:45
1
Suleiman Muhammed Aljassawy :
soyeyya gubace Mafi halakarwa a wonnan rayuwar tamu ta duniya
2026-09-11 09:25:02
2
maman muneebah :
wallahi nima ina cikin jarrabawar son kudi da kuma kasuwanci na😄😄🙏Allah ka buda mana hanyoyin samun halal🙏🙏🙏
2026-09-11 16:19:44
3
𝐴𝑑𝑎𝑚𝑐𝑦 :
Sbd haka muke soyayya da kwakwalwa bada zuciya ba☺️☺️☺️
2026-09-07 20:31:58
2
Jibriljabaka :
Soyayyar kudi ba 😅
2026-09-07 20:49:24
1
María Mercedes Velásquez :
hmm Allah yafitar damu
2026-09-06 22:15:12
2
buharitailor2 :
ada najarabtu da son wata yarinya itama tana mutuwar so na kwatsam akayimata auren zuminci ahaka nashiga damuwa nadage da addua allah yaciremin sonta
2026-09-10 21:29:27
2
Abdul :
wlhi allah ya jarabceni a baya but for now alhamdulillah, inba ganinta nyii baa, bna ma tunta kwatkwat
2026-09-10 02:06:06
1
🍽MARYAM FOODS CONER🍴🍜 :
wata kila har in koma ga ubangiji bazan sake haduwa dashi ba😭😭
2026-09-06 00:04:49
1
haleemah yusuf dabo :
Allah kasa mudace arayuwannna kahada kowa da abokan rayuwa nagari
2026-09-06 10:04:18
1
To see more videos from user @ashraph.lyrics, please go to the Tikwm
homepage.