@usman__usee: Ku siyawa wannan garin kwaki#😂😂 ##goviral #fyp #arewa__tiktok #waitforit

Smart kid🥷
Smart kid🥷
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 21 August 2026 22:05:55 GMT
483064
52320
1051
6366

Music

Download

Comments

muhammad.aliyu89
Ahmad Gombe 🤩🤩 :
wlh sharrin talauci ne 😂
2026-08-21 22:53:47
146
s.engrgumi
Engr Gumi :
wallahi Naga Annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam,Naga Annabi musa,Naga Annabi isah na rantse da Allah
2026-08-21 23:24:30
46
amina.baita
meenah - baita :
a ina kagansu 🥺 nima nazo nagansu
2026-09-05 14:36:03
6
umarsander2023
UMAR SANDER  :
Gaskiya Mutane basuda Mutunci yau wani mutum a kasuwa ya mare Ni saboda nasaka hannuna acikin Aljihunsa ina neman canji 😭😭😭
2026-09-01 20:15:07
20
abdultop08103
ABDUL TOP :
Wallahi Nima naga Annabi Muhammdu da Annabi Yusuf da Bilal wallahi wallahi wallahi amafarki fa Amma.
2026-08-22 00:36:53
21
muhammadumarbabuga
muhammadumarbabuga :
don Allah kukara masa ashar nan, kuhada shi da Rakumi mai ashar na AI 😂
2026-09-03 17:01:33
6
official_zainabkosawa
official_zainabkosawa :
Yinwa ce 😂
2026-09-03 19:44:05
12
maryam.autan.momi6
Maryam Autan Momi :
s a w Allah yasa shiruna yazama alkairi
2026-08-21 23:54:14
9
smart.284
§M∆√T B0✓ :
Dan Allah ku siya masa garin kwaki wlh yunwa yake ji
2026-08-22 00:05:23
6
therdieq_pro
Sadeeq Bala :
wiwi kake sha 😅😂
2026-08-21 23:44:56
7
honbello5
yaran ,oga,yusif :
wallahi wallahi wallahi duk abinda malam yafada mu mun yarda
2026-09-04 11:55:06
7
legendsulemanbuhari
🤩💕💕legend gakaitake 001💕💕 :
Wallahi sharrin ta laucine
2026-09-16 22:25:50
0
gigane01
Zaharaddeen Lauwal Gigane :
amm dai naku na darika ba na asali ba😂🤣😂🤣😂
2026-09-03 21:33:18
8
user9319117726827
Bangisoo1 :
kuyarda manzanallah fabawasaba😢😢😢
2026-08-21 23:10:39
11
ainauzakariyaabdu
ainauzakariyaabdu :
Kai mutanen akwai karya
2026-09-09 17:05:36
1
freshabboya2
✔️☪️ FRESH-A-B-BOY ☪️✔️ :
Wlh Duk wani dan Ahlussunnah yace Alhamdulillah
2026-08-31 22:24:45
5
oga_abdul0
Oga_abdul0🎥 :
Allah yasa mucika da imani 🥺
2026-09-03 10:36:47
5
oubeidouharou
Oubeidou Harou :
saw
2026-09-06 01:38:58
1
haafsatou
🦋 𝙃𝙖𝙖𝙛𝙨𝙖𝙩 𝙉𝙤𝙤𝙧 🦋 :
ℕ𝕚𝕕𝕒𝕚 𝕨𝕒𝕝𝕝𝕒𝕙𝕚 𝕓𝕦𝕣𝕚𝕟𝕒 𝕚𝕟𝕛𝕖 𝕞𝕒𝕕𝕚𝕟𝕒𝕙 🥺
2026-08-21 23:20:24
10
baffawee001
Baffawee001 :
s a w
2026-09-03 20:20:14
1
aminuyahaya516
Aminu Yahaya :
sannu dai mala'ika jibirīlu
2026-09-05 14:21:34
2
babbaahmadu
aisha raeesa :
ubale yayanehhhhhhhhh😳
2026-09-05 14:34:04
2
kingameer21
𝐊𝐢𝐧𝐠 𝐀𝐦𝐞𝐞𝐫🫅🦅 :
Wanna dan Kano neh yasin 😁😂
2026-08-21 23:52:21
4
bn..salis
Abdulaziz 🥹 :
Ubale dan tsaya 😁😂
2026-09-04 13:55:46
2
sadeeqshuaib
sadeeq :
ba ma madara ba 😅kwaki hhhhhhh
2026-09-04 22:08:17
1
To see more videos from user @usman__usee, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About