@muhammad___abbas3: Dattijon arziki ALLAH ya kara maka lafiya da kwanaki masu tarin albarka amin

Muhammad Abbas
Muhammad Abbas
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 22 August 2026 08:08:18 GMT
151625
40348
474
545

Music

Download

Comments

general_aliero
BUHARI ALIERO 🖤 :
Allah ubangiji yakara wa baba lpy🥰🥰
2026-08-22 08:43:11
35
basirubashow
bash ne my mom is my world :
Allah yaqara lpy
2026-08-27 22:43:25
0
abubakardoguwa8
Dan Oga :
Allah ya jikan malam jafar
2026-08-24 19:20:26
17
ismail.lawal51
Ismail lawal :
ina zansamu karatum alaramma
2026-08-24 10:31:04
10
nafi.u.butawa.gwar
NAFI U BUTAWA GWARZO :
Allah Ubangiji ya kara wa malam lafiya da nisan kwana me amfani. Allah ya jiƙan malam Ja'afar ya sa Aljanna Firdaus ce makomar sa
2026-08-26 15:28:49
7
umar0855142
umar234💯 :
Allah yakara Nisan gwana
2026-08-22 08:49:54
6
regimentedip
Dan Soja IP :
Allah ya saka masa da mafificin Alkhairi
2026-08-22 10:18:56
5
amalluminium
AM alluminium :
allahu Akbar wnn bayin Allah sunyikokari a duniya Amma kaga yanayin dayakechiki yakamata. attajurai suyiwa wnn bawan Allah tallafi
2026-08-22 21:57:26
5
siir_uthman_amv
siir_uthman_amv :
Allah ya qara lpy baba
2026-08-22 21:03:14
2
aminn08675067
aminubinsaadu :
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😓 wallahi harnatuna Shek ja afar
2026-08-22 16:13:43
5
sabiou778
ibrahim :
allah yakara lafiya💞💞
2026-08-22 11:11:29
2
anas.yunusa73
Anas Yunusa :
Allah jikan malam jafar da rahma
2026-08-25 22:33:33
3
user4128158562858
Hassan Muhammad :
shi kanshi har'abada bazai iya mantawa da sheikh ja'afar ba har' sai ya koma ga Allah, ubangiji ta'ala ya hadasu a gidan aljanna
2026-08-23 19:58:34
9
bahuli03
alaji bahuli :
allahu akabr
2026-08-26 08:44:00
1
adamcy1990
@Adamcy19 :
Amen ya Hayyu Ya Qayyum 🤲🤲🤲
2026-08-22 17:36:42
3
ashluv186
ashluv :
Allah Ubangiji ya kara wa malam lafiya da nisan kwana me amfani. Allah ya jiƙan malam Ja'afar ya sa Aljanna Firdaus ce makomar sa
2026-08-25 06:16:54
3
bakar.abdallah52
Bakar Abdallah :
Allah ya kara wa rayuwa albarka..
2026-08-26 22:03:26
1
mahaman6941
mahaman :
gaskiyar
2026-08-23 18:03:41
1
asiyasanilele
Asiya sani lele :
Allah yakarawa rayuwanka albarkah 🤲🏻
2026-08-23 17:36:25
1
azmajaskincare487
Azmaja skincare and more :
Allahu akbar
2026-08-23 10:33:38
1
ya.alhajin.allah
ya alhajin allah :
ya malam
2026-08-23 08:50:30
1
nazirdalhat
NazirDalhat :
Ameen ya Allah
2026-08-22 21:29:34
1
jamilu.muhammad40
Jamilu Muhammad :
Allah ya karawa malam lafiya.
2026-08-22 13:25:52
3
eajeey
A J comedy :
Sai Allah yace mi inji malan jaafar
2026-08-25 23:36:54
4
realmuktar3573
Muktar :
Allah yakara lafiya
2026-08-22 08:19:11
5
To see more videos from user @muhammad___abbas3, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About