👑 :Barka da wannan lokaci, yan uwa. Bari mu tuna da wannan addu'ar bayan kiran salla, tana da matukar falala. Kar mu bari ta wuce mu...":Addu'ar Bayan keran salla.💕👍Allahumma Rabba hazihid-da'watit-tammah, was-salatil-qa'imah, ati Muhammadanil-wasilata wal-fadilah, wab'ashu maqamam-mahmudanil-lazi wa'adtah.
Ma'ana:
"Ya Allah, Ubangijin wannan kira cikakke, da salla wacce za a tsayar, Ka ba wa Annabi Muhammadu Wasilah (matsayi madaukaki a Aljanna) da daukaka, Kuma Ka tayar da shi a matsayi abun yabo wanda Ka yi masa alkawari."
Falalarsa: Annabi (S.A.W) yace wanda duk ya karanta wannan addu'ar bayan kiran salla, cetona ya tabbata gareshi ranar kiyama.
2026-08-22 13:22:11
15
A R A Mai buhu :
ywghdudjiji
2026-08-22 17:20:41
3
AREWA GANG STAR :
Isa sniper Arewa gang star 🌟
2026-08-24 06:49:46
1
hussaini shaffa :
Jesus welcome back
2026-08-22 13:41:45
4
ibrahimsani45 :
apaipaya
2026-08-22 12:16:17
9
Aaaaaaaa. 123456 :
big Man🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-08-22 12:37:59
3
MG🇵🇸🇳🇬🔥 :
Jesus
2026-09-15 05:44:12
3
STARTER__🦅 :
Boss 🫡
2026-08-22 11:05:47
7
GEEKER🩴 :
yayi
2026-08-22 11:05:32
4
SEE___MAN_🦅🇳🇬🇱🇾 :
Bv
2026-09-16 09:50:12
1
Ibrahim :
mukula da sallah akan lokaci
2026-08-24 08:40:22
2
Tamassi Aliou :
gaskiya ne mallam 👍👍👍👍🥰🥰🥰🥰
2026-09-14 08:41:48
1
ABU-ABDUL-RAOUF✍️🇳🇪 :
Masha Allah 😊
2026-08-22 18:53:10
2
Muhammad Ali :
boss😁😁😁😁😁
2026-08-27 21:46:47
2
Rabiya❤️💝💖 :
machaAllah
2026-08-26 12:27:37
1
bibis :
larabawan ayyy☺️
2026-09-12 17:03:12
1
sabikjr :
est ce qu'il connait la traduction
2026-08-22 13:57:27
1
Hapsa Alhajibulama :
gaskiya ne
2026-09-13 03:43:43
1
DAN HANA :
Jesus you're welcome
2026-08-24 13:55:07
1
fati :
l love you too Habibi 🥺🥺🥺
2026-08-25 21:36:04
2
~ABDULGOMA~🇳🇬🇳🇪 :
Boss
2026-08-22 14:16:09
1
To see more videos from user @abdallahhashim887, please go to the Tikwm
homepage.