@gonaworld: Manoma sai mun rika saka kula sosai a al'amarin da shafi noman mu domin mu rage Asara. ba koda yaushe bane zaka wani yana yin wani abu kaima kace dole sai ka kwaikwaye shi hakan zai iya cutar dakai idan baka sani ba, Aiki da ilimi shi yafi dacewa ba wai yin Abunda kaga kowa ya nace mawa ba.