@prof_ahmedadamu: Karin haske akan gina gida

Professor Ahmed Adamu
Professor Ahmed Adamu
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 22 August 2026 17:46:44 GMT
107266
12090
279
731

Music

Download

Comments

kano1nigeria
@Kano1Nigeria :
i agree with your advice 100/💯
2026-08-24 07:36:47
1
hassantijani381
Tee Jay :
well said sir ... but what if I can save to invest and still have a little left to build a house as am saving 🤔 is that advisable?
2026-08-23 10:59:52
0
ameersmaller001
ᴀᴍᴇᴇʀ ᴀʏ :
good 👍 advice our mentor
2026-08-24 08:21:56
0
usmanmrabiu5
ousmangelengu :
wnn duk maganane shi arzikine na Allah ne kawai wayo da planning duk bashi bane sai dai kawai yana dan amfani
2026-08-22 19:05:47
42
nuramusamanzo
Excellent In'tl Sch. Kongolam :
This is a concise explanation 🙏🙏🙏
2026-08-22 22:58:05
3
khaleel.sm
Khaleel SM 👳🏻‍♀️ :
This video is summary of 4 books 1. The art of spending money 2. Rich dad poor dad 3. psychology of money 4. Richest man in babylon
2026-08-23 09:00:04
12
fatialiyu7
Oum Bannat DTR🩷💃 :
Gsky wannan zancen bayi da gurbi a wajena 😁 yanzu next month ma zan fara yin katangar gida na in shaa Allah
2026-08-23 09:22:07
14
m.a_clothing_luxury
m.a_clothing_luxury :
indai akace mutum prof ne, to kawai ka sallama masa, magana ma ba irin ta mutane yakeyi ba, Allah ya qarawa prof lpy
2026-08-22 18:57:30
22
abumuhammadmubash.shir
abu Muhammad mubash.shir :
na dade da buga wannan lissafin wlh
2026-08-22 18:54:56
11
excellency906
Excellency :
Can we talk sir , mentor
2026-08-22 17:50:53
0
isahisah11gmail.com1
Dan Misrah :
To prop wanda yariga yakusa kammala gidan yayazeyi?
2026-08-22 20:12:37
5
ajclothig
AJ CLOTHING :
Proud of you sir 🙏🙏
2026-08-22 22:48:58
5
siryahaya01
sir yahaya & sons nig ltd :
gobe ta Allah ce, propesor wa zan tarama kudin? alhaji idan ka nemi kudinka ka biya bukatunka kawai da kudin, idan gida kake son ginawa ka gina abunka
2026-08-23 10:10:54
6
regularman001
R£GUL@R☠️ :
Kudin da ba Gina gida Wallahi da ace nayi amfani dashi Akan Kasuwanci tabbas da yanzu ribar ta sake ginamin Wani Gidan 🥺🥺🥺
2026-08-23 13:55:17
5
sarkin.yaki0
Sarkin Yaki :
mlm. A ina zaka na kwana kafin ka Gina Business.
2026-08-23 09:03:02
2
haidar00030003
A🍁🌹💐🌷🥀🌺A :
nifa wallahi bazan taba kwashe kudina ingina gida ba
2026-08-23 08:15:29
12
uzee550
uzee💫perfume oils💧🍯 :
akwai Abunda nakeso prof yagane Amma ayi haquri akwai wandafa akwai Kudin Amma me zaiyi baisan Sana ar Da zaiyi kudin su nunkuba🥺
2026-08-23 09:39:59
3
yazeedabdullahi69
yazeed abdullahi :
wlh nayarda kuma nakaru, sannan kuma na fahimta, allah yasaka da alkairi professor
2026-08-22 20:16:12
6
saadatou172
Sa’adatou :
Da kama hayar gida da Gina gida Wanne yafi hankali ?
2026-08-23 22:49:30
0
muhammadtanko570
Muhammad Tanko :
wannan shawarane mai kyu Allah yasa mudace
2026-08-23 11:08:21
2
nasiruibrahim771
Nasiru Ibrahim :
Ai mutane dayawa bazasu Gane wannan darasin ba
2026-08-23 10:31:23
6
user3151585402605
Siddiq metmiss :
Up up prof
2026-08-23 13:13:32
2
ammagal
ma'u Ajiyar Allah :
akwai gyara a maganan prof. yanzu gidan haya a kaduna bedroom flat yakai million plus
2026-08-23 12:38:35
1
nuraddenmahmud
it's Deen :
wannan hudubar bani gane ta
2026-08-23 10:13:10
3
officialmalancy102
OFFICIAL MALANCY :
gina gida ai arziki nee kuma Insha Allah sai mungina gida kuma munsamu jari da yarda allah
2026-08-23 05:39:50
4
To see more videos from user @prof_ahmedadamu, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About