@musankanmu.mugyara: Bayanin Haɗin Fesa Kyankyaso da tsaka da kwari agaida Wannan haɗin ana shirya shi ne a matsayin ruwan fesawa na gida domin taimakawa wajen rage kyankyaso a kitchen da sauran wuraren da suke yawan fitowa. Kayan haɗin: Ruwan lemun tsami Apple cider vinegar Tafarnuwa da aka yanka ƙanana Kafir Ɗan gishiri Yadda ake haɗawa: A matse ruwan lemun tsami, a ƙara apple cider vinegar, sannan a saka tafarnuwa da aka yanka, kafir da ɗan gishiri. A haɗa su sosai, a zuba cikin kwalbar fesawa, sannan a fesa wuraren da kyankyaso suke yawan fitowa.

musankanmu mugyara jikinmumata
musankanmu mugyara jikinmumata
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 22 August 2026 19:42:09 GMT
6281
310
3
75

Music

Download

Comments

user8153418446839
user8153418446839 :
Yana maganin kudin cizo
2026-08-23 11:51:04
0
zsiyama
maman minal :
Masha allah
2026-08-23 09:20:55
0
ladidizinet.siad
ladidiZinet Siad :
🥰🥰🥰
2026-08-22 20:06:55
0
To see more videos from user @musankanmu.mugyara, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About