duk duniya bani da burin dayawuce naga ina taimakawa mutane bayin Allah wllh wllh 😭😭
2026-08-22 21:54:13
135
🦚UMMULKHAIRI🦚 :
Allah ya bashi lfy
2026-08-23 00:23:52
0
Umar Sani Kwamba :
Allah ya bashi lfy 🙏
2026-08-23 00:09:24
0
Aisha Yusuf Abdullahi :
toh menene yasa suke daukarshi a photo pls wannan bai dace ba
2026-08-22 22:05:30
282
dalhatu :
tanimu akawu Allah ya baka lpy Allah yasa kafita daga tiriful R ko ka iya kalmar shahada 🙏🙏
2026-08-22 21:16:08
205
Ainahh❤️😘 :
Wllh Ina kaunar mutuminnan Allah yabashi lfy 🙏😩🥺😭
2026-08-22 22:17:17
82
Incensebysainarh🌸 :
To hotunan na meye?
2026-08-22 21:49:08
60
usman_shatteemah :
Wai Maiyasa duk yan film basayin kyakkyawan karshe ne?💔
2026-08-22 22:21:40
40
khadija sha ibu🌺🥀🌷 :
allah ya bahi lfy🥹😭😭
2026-08-22 22:43:30
1
rugerjnr001 blown boi :
😭💔Allah sarki my favorite actor
2026-08-22 23:08:35
0
Fitumi :
See as you guys are just snapping. When you are to be discussing on how to get him to a better hospital. The list you all can do
2026-08-23 00:06:28
0
💥ÕPPÍCÏÃL💯 ÃÜWÂL🤎 :
wlh sa farko nazata fir auna ne
2026-08-22 21:54:16
20
Omær Ñæseer Çleær :
Wlh da bad comments zanyi sai nafada😏
2026-08-22 21:48:18
1
𝐘𝐚𝐲𝐚 𝐇𝐚𝐢𝐝𝐚𝐫 :
Allah yabashi Lpy🥺
2026-08-22 22:18:52
17
IBRAHIM LOUKI FLINGUÉ 🇳🇪🇨🇮 :
wlh mukula da salah akan lokaci 🥰🙏🙏
2026-08-22 22:59:12
5
Amira gumel kitchen and more :
allah sarki wlh yabani tausayi😭🥹 ya ubangiji duk wani mara lfy na gida da na asibiti ubangiji ka basu lfy 😭😭 Allah Kuma ya jikan Wanda suka rigamu gidan gaskiya
2026-08-22 22:32:08
7
fateemah binafa ❤️💫 :
dan kali wani rashin hankali duk sun saka masa Camara 😭😭 Allah sarki tanimu akawu Allah yabaka lfy idan kuma lokacin ne yayi Allah yasa atafi asa,a😥
2026-08-22 22:39:17
9
show :
Allah yasa kwanciyar Kenan, Allah yaqara nauyin qasa
2026-08-22 21:46:17
5
Real ruky Zaria ❤️🥀🤪 :
Rashin lfy ne 😟
2026-08-22 22:02:11
6
Halima Leemat :
Haba don Allah me amfanin daukansa a hotuna bama hoto ba imagine
2026-08-22 21:31:37
58
Mai_Ta'aliki 🎤🎤🎤 :
Mutum mai hujjar yin tinubu bai kamata ace anan gida Nigeria yake jinya ba😭😭😭
2026-08-22 21:37:01
23
TBS_clothings :
Hmm kuji soron allah kuji soron bakin mutane da ido
2026-08-22 21:38:11
13
NURUL ISLAM 🕋 :
Yanzu ake kawo Mai ziyara,yanzu ake masa transfer na kudi.Sanda yake da lafiya ko kiransu yayi baza su amsa masa ba.This life eh
2026-08-22 21:41:20
39
Auwal Tarara :
wayace yayi tallan tunubu
2026-08-22 21:55:29
14
To see more videos from user @danlove455, please go to the Tikwm
homepage.